Khadimus Sunnah Kusherki

Khadimus Sunnah Kusherki Wannan Shafi An Samar Da Shi Ne Don Ilamantarwa Da Fadakarwa Da Ababen MoRe Rayuwa.

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Muna mika ta'aziyya zuwa ga Dr Kabir Abubakar Asgar bisa ga rasuwar mahaifiya.All...
30/04/2025

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika ta'aziyya zuwa ga Dr Kabir Abubakar Asgar bisa ga rasuwar mahaifiya.
Allah Ya sa Aljannah ce makomarta tare da sauran magabatanmu.
إِنَّ ِللهِ مَا أَخَذَ، وَلَهُ مَا أَعْطَى، وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمَّى.

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un. Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Musa Yusuf  AsadussunnahRasuwa.Allah ya gafarta mata٫...
28/04/2025

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un.

Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah
Rasuwa.

Allah ya gafarta mata٫ Allah ya jikanta da rahama yasa aljanna ce makomarta.

ALHAMDULILLAHIKUNGIYAR JIBWIS KUSHERKI ZARA TA TALLAFAWA MARAYU GUDA DARI DA SHA SHIDA (173)Kungiyar Jama'atu Izalatul B...
31/03/2024

ALHAMDULILLAHI

KUNGIYAR JIBWIS KUSHERKI ZARA TA TALLAFAWA MARAYU GUDA DARI DA SHA SHIDA (173)

Kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatus Sunnah Kusherki Zara Karkashin Jagorancin Ust Aliyu Usman Kusherki Ta Gabatar Da Rabon Kayan Marayu A Ranar Littinin Data Gabata 15/09/1445 - 25-03-2024 A Babban Masallacinta Dake Kusa Da tsohon Police Station

Kungiyar Dai Ta Rabawa Marayun Kayan Sallah Abinda Ya Shafi Yadi Da Turamen Zannuwa Da Kudaden Dinkinsu

Wanda Kimanin Marayun Ya Kai Mutum Dari Da Saba'in Da Uku (173)

Kungiyar A Bana Ta Kashe Kudaden Hidimtawa Marayu Kimanin Naira Dubu Dari Bakwai Da Casa'in Da Naira Dari Biyu ( #790,200)

Allah Ya Sakama Wadanda S**a Bada Wannan Gudumawa Da Alkhairi.

06/03/2023

Maganar Sheikh Albany Zaria Zata Tabbata Arne baze sake mulkan Kaduna ba insha Allah

Tareda: Bn Al-Qasim Asadul Islam
Asadul Islam Da'awah Foundation

BIKIN FARAR KAZA.....Masu iya magana s**a ce komin nisan dare gari zai waye kuma duk abinda ake jira komin daren dadewa ...
05/03/2023

BIKIN FARAR KAZA.....

Masu iya magana s**a ce komin nisan dare gari zai waye kuma duk abinda ake jira komin daren dadewa zai zo musamman idan an sa masa lokaci,

A Madadin Kwamitin Jibwis Kusherki Social Media
Muna farin cikin gayyatar 'yan uwa zuwa wajen daurin Auren Dan Uwa Abokin Aiki

Ustaz Mohammed B Saleh (photo editor Jsm Kusherki) Tare Da Amaryansa Rukayyat Abdullahi

Wanda Zai Gudana Kamar Haka:

Date:10/3/2023
Time:2:00pm
Venue: Birnin Gwari

Allah ya bada ikon halarta ya kuma basu zaman lapiya tareda zuri'a ta gari Amin yaa hayyu yaa qayyum.

JIBWIS SOCIAL MEDIA KUSHERKI

11/02/2023

Kiraa Zuwa Ga Shugabannii...

10/02/2023

Kukan Talakawa Akan Chanjin Kuɗi
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

12/01/2023

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Kungiyan Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Dake Garin Pandogari Rafi LGA Niger State
Tana Farin Cikin Gayyatan Yan Uwa Zuwa Wajen Daurin Auren Diyan Mataimakin Shugaban Kungiyar Izala Ta Karamar Hukuman Rafi LGA Niger State (Alhaji Ibrahim Abubakar Ustaz)

Wanda Zai Gudana Kamar Haka

DATE: Ranar Juma'a 13/01/2023
TIME: 2:00pm
VENUE: Masallacin Nakofa Kusa Da Gidan Marigayi Ukada Unguwar Dan Jaji Pandogari
WALIMAT: Follow Immediately A Kofar Gidan Alhaji Ibrahim Abubakar USTAZ Dake Hayin Makera (Opposite Gidan Man Dan Shila)

ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMIN

✍️ JIBWIS MEDIA KUSHERKI
YUSUF MADKI
Khadimus Sunnah Kusherki

SAKON GODIYAManzon Allah (s.a.w) yace: Wanda baya gode wa mutane to bazai gode wa Allah ba. Bisa ga haka ina mai farin c...
10/06/2022

SAKON GODIYA

Manzon Allah (s.a.w) yace: Wanda baya gode wa mutane to bazai gode wa Allah ba.
Bisa ga haka ina mai farin cikin amfani da wannan kafa domin nayi godiya mara adadi ga dukkan yan uwa da abokan arziki wadanda s**a tayamu alhini da jajantawa bisa ga jarabawan daya samemu na gobara,
Mun gode, Allah yasaka da alkhairi,
Allah yabar zumunci a tsakaninmu Amin.

✍🏻 MALAM NASIR SULEIMAN (GALADIMAN KUSHERKI)
CHIEF IMAM JIBWIS CENTRAL MOSQUE KUSH/ZARA.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUONAllah Ya Jarabci Babban Malaminmu MALAM NASIR SULEIMAN (GALADIMAN KUSHERKI) Da Gobara ...
05/06/2022

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUON

Allah Ya Jarabci Babban Malaminmu MALAM NASIR SULEIMAN (GALADIMAN KUSHERKI) Da Gobara A Jiya A Gidansa Dake Nan Garin Kusherki Sanadiyyan Wutan NEPA

Gaba Daya Dakunan Iyalinsa Guda Biyu Da Fallounsa Sun Kone Da Kayan Cikinsu Babu Wani Abu Mai Muhimmanci Da Aka Fidda
Hatta Library Nashi Duk Yaci Wuta
Allah Ya Takaita Babu Asaran Rayuwa Alhamdulillah

Muna Rokon Allah Ya Maida Masa Da Mafi Alkharin Abinda Ya Rasa Allah Ka Sanya Wannan Jarabawa Tazamo Kaffaran Zunubai.

JIBWIS KUSHERKI.

02/06/2022

ƘANƘAN DA KAI GA ALLAH

SANARWA! SANARWA! SANARWA!!MUHADARA Wanda Babban Malaminmu Zai Gudanarwa IYAYE MATA A Gobe Idan Allah Ya KaimuA JIBWIS C...
31/05/2022

SANARWA! SANARWA! SANARWA!!

MUHADARA Wanda Babban Malaminmu Zai Gudanarwa IYAYE MATA A Gobe Idan Allah Ya Kaimu

A JIBWIS CENTRAL MOSQUE KUSHERKI ZARA.
ALLAH YA BADA IKON ZUWA.

Address

Kusherki
Minna

Telephone

+2349051318689

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadimus Sunnah Kusherki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Khadimus Sunnah Kusherki:

Share