Jibwis Bosso LGA

Jibwis Bosso LGA This is the official page of Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iฦ™amatus Sunnah (JIBWIS) Bosso local government, Niger State, Nigeria.
(1)

12/08/2026

! MUSAFFA !! MUSAFFA !!! MUSAFFA

๐Ÿ“ฃ๐Ÿ“ฃ๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ”ˆ๐Ÿ”ˆ๐Ÿ”‡๐Ÿ”‡๐Ÿ”‰๐Ÿ”‰๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š

MUSAFFA AL-QURโ€™ANI MAI GIRMA DAGA MAKARANTAR HUDAL ISLAM MINNA

DARUSSALAM MINNA

BISA JAGORANCIN

GWANI MUHAMMAD NURA UMAR ALKASHNAWEE

SOCIAL MEDIA DIRECTOR NIGER STATE

ALLAH SAKAWA KOWA DA ALKAIREE





12/08/2026

Ci Gaba Da Karatun Littafin Akhdary

Wurin Karatu: Masjidu Zubair Bn Awwam Rafin Yashi.

Tareda : Sheikh Salihu Usman Kakihu

Kwanan Wata: Laraba, 29-02-1448 H / 12-08-2026 M.

WA'AZIN ฦ˜ASA JIBWIS NIGERIA 2026! Ga Waษ—anda Suke Kan Hanyar Shigowa Abuja Wajen Wa'azin ฦ˜asa In Baku San Wajen Ba Ku Ta...
12/08/2026

WA'AZIN ฦ˜ASA JIBWIS NIGERIA 2026!

Ga Waษ—anda Suke Kan Hanyar Shigowa Abuja Wajen Wa'azin ฦ˜asa In Baku San Wajen Ba Ku Tambayi Ina Ne (Radio Nigeria) Ko Kuma (FRCN) Headquarter.

Direbobi suyi tafiya cikin natsuwa tare da lura da yanayin hanya, domin ribar tafiya shine sauka lafiya ๐Ÿ‘๐Ÿผ

Ku Yaษ—a Wannan Bayani Domin Amfanuwar Al'ummah Matafiya da Ke Kan Hanya ๐Ÿ‘๐Ÿผ

Matafiya Allah Ya Kawo Mana Ku Lafiya ๐Ÿคฒ๐Ÿผ

Jibwis Bosso LGA

11/08/2026

Ci Gaba Da Karatun Littafin Majmu'ur Risalat

Wurin Karatu: Masallacin Izala Randan Ruwa, bosso Minna Niger State.

Tareda : Mall. Zakariyya Swalihu

Kwanan Wata: Talata, 28-02-1448 H / 11-08-2026 M.

Bosso Media Team

Hotuna: Jibwis Nigeria  ta bude babban taro a majalisar Musulunci ta Duniya tare da hadin gwuiwar Rabidah a dakin taro n...
11/08/2026

Hotuna: Jibwis Nigeria ta bude babban taro a majalisar Musulunci ta Duniya tare da hadin gwuiwar Rabidah a dakin taro na Bola tunibu international conference centre Abuja.

โ€Ž
โ€Ž

Jibwis Bosso LGA

10/08/2026
09/08/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN DARIKUSSALIHEEN ILA RABBIL ALAMIN KASHI NA 157

๐Ÿ”ด LIVE!!! ๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก

๐Ÿ—“ Rana: Lahadi
๐Ÿ“… 26 Safar 1448H
๐Ÿ—“ (9/08/2026)

๐ŸŽ™ TARE DA:
Dr. Bashir Ahmad Yankuzo (Hafizahullah)
๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹

๐Ÿ“ Wuri:
Masallacin Atta'awun Islamiyya Bosso โ€“ Minna, Niger State.
ใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธ

๐Ÿ“… 09/08/2026

Jibwis Media Bosso

08/08/2026

AKWANGA 1448/2026

Address

Minna
920101

Telephone

+2347088048653

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Bosso LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Bosso LGA:

Shortcuts

Share