17/02/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Muna Sanar da Ƴan'uwa cewa: Ranar 1 ga watan Ramadan in sha Allah Sheik Ahmad Ibrahim(Mal. Iya) Michika Zai fara Tafsirin Azumin Watan Ramadan na Wannan Shekara 1447/2026 Kamar yadda aka saba.
1️⃣. TAFSIRIN MAZA(BAYAN AZAHAR 2pm-3pm)
💎. Central Masjid, Michika.
⏰. Ƙarfe 2:00pm - 3:00pm
2️⃣. TAFSIRIN MATA(DA SAFE)
💎. Nurul Iman Islamiyya(Bypass) Michika
⏰. Ƙarfe 10am - 11:30am na Safe
Sannan Zaku Iya Bibiyar Tafsirin Live a Facebook ta Wannan Shafukan dake Ƙasa:
Facebook:👇
■ Central Mosque Michika
■ Ahmed Madugu Mohammed
■ Abubakar Suleiman Belel
■ Ibrahim Ahmad Michika
Allah Ya bamu ikon azumtan Ramadan cikin Aminci da Imani.