Darus-SUNNAH Katikawa

Darus-SUNNAH  Katikawa Wannan shafi ne na yaɗa da'awar malaman Sunnah masu magana da Hausa. Ku yi following da shere
(2)

25/08/2026
ABI LIMAN KO A CANZA MASALLACI:Idan kun haramta ma kanku sauraren qira'oin Sheikh Sudais ko bin sa Sallah Saboda yace MA...
25/08/2026

ABI LIMAN KO A CANZA MASALLACI:

Idan kun haramta ma kanku sauraren qira'oin Sheikh Sudais ko bin sa Sallah Saboda yace MAULIDI BID'A ne.

To ku sani dukkan limaman Haramaini Aqidarsu ɗaya.
Ahlissunnah ne, wahabiyawa ne, salafawa ne, (Yan IZALAH).

Yanzu Abin da zai fi muku saiku koma da aikin Hajjin ku SABUWAR MADINAH, ta kaulaha.

Allah ka bamu ikon karɓar gaskiya duk inda ta fito.

Darus-SUNNAH Katikawa

24/08/2026

Sheikh Sudais fa baya jin Hausa, idan za kuyi zagi kuyi da Larabci 🤣

Allah sarki: wannan Sheikh abubakar Mahmud Gumi kenan, a lokacin Da kasar saudiyya ta karrama shi da lambar yabo Bayan y...
24/08/2026

Allah sarki: wannan Sheikh abubakar Mahmud Gumi kenan, a lokacin Da kasar saudiyya ta karrama shi da lambar yabo Bayan ya rubuta littafin tafsir Na Al-Qur'ani Mai Suna
"Raddul Azhan Ila ma'Anil Qur'aan"

Allah ya jikan Malam Da Gafara, tare Da Duk Sauran maluman da sukayi wa addini hidima.

G

Allah ya shiga Lamarin ka Pantami 🤲
24/08/2026

Allah ya shiga Lamarin ka Pantami 🤲

Malaman mu 💙
23/08/2026

Malaman mu 💙

Inda Sheikh Sudais Makiyin Annabi ﷺ ne ( Kamar yadda kuke faɗa), da Allah bai bashi shugabancin Harami ba.✍️ Akill A A K...
23/08/2026

Inda Sheikh Sudais Makiyin Annabi ﷺ ne ( Kamar yadda kuke faɗa), da Allah bai bashi shugabancin Harami ba.

✍️ Akill A A Katikawa
Darus-SUNNAH Katikawa

Idan Sauraron SHEIKH SUDAIS ya zama haramun saboda MAULIDI, mai zai hana a daina zuwa Makkah DA Madinah DA Sallah a baya...
23/08/2026

Idan Sauraron SHEIKH SUDAIS ya zama haramun saboda MAULIDI, mai zai hana a daina zuwa Makkah DA Madinah DA Sallah a bayan shi ?

Sheikh Anas Taufiq Ghana Hafizahullah
Darus-SUNNAH Katikawa

23/08/2026

Wai shi MAULIDIN nan ya ake yinsa ne a shari'an ce ?

An karrama ƙungiyar Izala da Certificate na girmamawa saboda kyawawan ayyukan Ilimi da take gudanarwa.Wata cibiya dake n...
23/08/2026

An karrama ƙungiyar Izala da Certificate na girmamawa saboda kyawawan ayyukan Ilimi da take gudanarwa.

Wata cibiya dake nazari akan ilimin tattalin arzikin musulunci da tsarin banki na addinin Musulunci mai suna "Center for Islamic Banking and finance" ta karrama ƙungiyar Izala da Certificate na girmamawa saboda kyawawan ayyukan da take gudanarwa, Musamman ilmantar da al'umma da ɗaukan nauyin ɗalibai domin yin karatu a jami'oi daban-daban na duniya.

Shafin Jibwis Nigeria ta ruwaito Wannan karramawa anyita ne a wani babban taro na manazarta akan ilimin tsarin bankin Musulunci da tattalin arzikisa, wanda aka gudanar a Babban dakin taro na babban Masallacin juma'a dake birnin London.

Cibiyar wacce ke nazari akan ilimin bankin Musulunci da tattalin arziki na addinin Musulunci, mai helkwata a kasar Emarat da kasar Pakistan, itace tayiwa kungiyar Izala wannan karramawa a wani babban taro da ta gudanar na duniya na kwararru akan sanin tattalin arzikin addinin Musulunci a birnin london.

Wanda ya karbi wannan certificate shine shugaban kungiyar Izala Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau a madadin kungiyar, tare da shugaban akwai babban sakataren ƙungiyar, Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe, tare da 'Director Project' na JIBWIS Engr Ashiru Babandede, da babban limamin masallacin juma'a na Seven Sisters dake birnin London Sheikh Imam Abdul razak Ibrahim.
An gudanar da Wannan taro cikin nasara da girmamawa.

Allah ya dawo mana da jagororin mu gida lafiya, ya karbi waɗannan ayyuka da suke gabatarwa ba dare ba rana.

Jibwis Nigeria

Address

Katikawa
Makarfi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darus-SUNNAH Katikawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Darus-SUNNAH Katikawa:

Shortcuts

Share