DR Muhammad Auwal Bello Assudanee Makarfi

DR Muhammad Auwal Bello Assudanee Makarfi The page is aim at disseminating teaching of Holy Qur-an and the Sunnah of the Holy prophet

12/09/2026
12/09/2026

đź”´ KAI TSAYE DAGA GSS MAKARFI

A halin yanzu, taron muhimmin tarbiyya da wayar da kan matasa na gudana a harabar Gwamnatin Secondary School Makarfi (GSS Makarfi), wanda kungiyar Shababul Huda tare da hadin gwiwar MASAN (Makarfi Students Association of Nigeria) s**a dauki nauyi.

Taron mai taken:

🎓 TARBIYYAR MATASA DA DOGARO DA KAI A ZAMANIN YAU

Taron na mayar da hankali ne wajen ilmantar da matasa, karfafa tarbiyya, da wayar da kan su kan muhimmancin dogaro da kai, neman ilimi da kuma gina kyakkyawar makoma.

Wannan wani muhimmin mataki ne na inganta rayuwar matasa da samar da al’umma mai nagarta da ci gaba.

📍 Wuri: GSS Makarfi Hall
🤝 Masu daukar nauyi: Shababul Huda & Makarfi Students' Association of Nigeria - MASAN

Allah Ya sanya albarka a wannan taro, Ya amfanar da matasanmu da al’ummar Makarfi baki daya. Amin. 🤲

11/09/2026

KARATUN LITTAFIN: NABIYYU RAHMA

Mai gabatarwa: Sheikh Dr. Auwal Bello Assudanee Makarfi

Darasi na: 03
Mawallafi: Prof Muhammad sani Umar rijiyar lemo

Wuri: Masallaci Imam Haruna Rasheed, JAMA'A ROAD MAKARFI

Akwai Karatun littafi "NABIYYU RAHMA" Yau In sha Allah
11/09/2026

Akwai Karatun littafi "NABIYYU RAHMA" Yau In sha Allah

Address

Makarfi

Telephone

+2348038767655

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR Muhammad Auwal Bello Assudanee Makarfi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share