Kano New Media Forum

Kano New Media Forum




Kano First
Kano Is Our Priority
Jihar Kano Ce A Gabanmu

Kano New Media Forum
13/06/2026

Kano New Media Forum

 Jihar Kano Ce A Gabanmu
21/03/2026


Jihar Kano Ce A Gabanmu

NO BODY IS PERFECT Kano New Media Forum
28/12/2025

NO BODY IS PERFECT
Kano New Media Forum

27/12/2025

15/12/2025





Kamal Abdulkareem

YAN SOCIAL MEDIA.MUNA KAN GABA WAJAN LALATA HARKAR SIYASA A WANNAN LOKACIN, DOMIN DUK GIRMA MUTUN DUK MUTUNCIN SA WAI WU...
14/12/2025

YAN SOCIAL MEDIA.
MUNA KAN GABA WAJAN LALATA HARKAR SIYASA A WANNAN LOKACIN, DOMIN DUK GIRMA MUTUN DUK MUTUNCIN SA WAI WUCE ZAGI GAMI DA CIN MUTUNCI A WAJAN WASU DAGA CIKIN YAN MEDIA BA.
HAKAN YASA MUTANE DA YAWA SUN KOMA GEFE BASA IYA FADAR KODA RA'AYIN SUNE, DAN GUDUN KADA ACI MUSU MUTUNCI.
TA WANI BANGARE KODA WANI NE YAKESO A CIWA WANI MUTUNCI DA DAN MEDIA YAKE AMFANI AKAN DAN ABINDA BAI TAKA KARA YA KARYA BA.
MAFI GIRMAN ABIN TAKAICI GA DAN MEDIA SHINE SAURIN MANTA ALKAIRI, ZAI DADE DA MUTUM YA MASA AIKI A MATSAYIN YARO DA UBANGIDA, AMMA DAN ABU KADAN YANA HADASU ZAI SHIGA MEDIA YA YAGA MASA RIGAR MUTUNCI.
DAN ALLAH YAN MEDIA MUYI KOKARI MU GYARA ALKAKAMINMU MU RINGA RUBUTA ALKAIRI DOMIN MU TSIRA DA MUTUNCIN KAI.
KOBA KOMAI A SHAIDI ALKALAMINKA DA RUBUTU MAI KYAU YAFI A SHAIDE SHI DA......................

Copied
Lawan



Mu yawaita Salati a wannan dare har zuwa gobe domin dacewa da falalar Juma'a
11/12/2025

Mu yawaita Salati a wannan dare har zuwa gobe domin dacewa da falalar Juma'a

BARKA DA JUMA'A  Idan Kanaso Karayu Cikin Mutunci Da Kwanciyar Hankali, Kayi Rayuwa Dai dai da MatsayinkaComr Mus'ab Ibr...
05/12/2025

BARKA DA JUMA'A

Idan Kanaso Karayu Cikin Mutunci Da Kwanciyar Hankali, Kayi Rayuwa Dai dai da Matsayinka

Comr Mus'ab Ibrahim Tofa
Vice Chairman

Address

Maiduguri

Telephone

+2348030514160

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano New Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Kano New Media Forum:

Shortcuts

Share