Waka Islamic Media

Directions

Waka Islamic Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Waka Islamic Media, Religious organisation, Maiduguri.

Allah kara lfy da nisan kwana malam Highlight
27/11/2025

Allah kara lfy da nisan kwana malam
Highlight

C O E Waka biu Ramadan Tafseer Ramadan Tafseer day 4Allah Ya Karbi Ibadunmu Na Alkhairi.Allah Ya jikan ƴan uwanmu musulm...
04/03/2025

C O E Waka biu Ramadan Tafseer Ramadan Tafseer day 4

Allah Ya Karbi Ibadunmu Na Alkhairi.
Allah Ya jikan ƴan uwanmu musulmi Waɗanda S**a rigamu gidan gaskiya.

04/03/2025

Kuyi Sahoor Haƙika A Cikin Sa Akwai Albarka

~Inji Manzon Allah 😍 ﷺ

RAMADAN TAFSEER DAY 03.Cigaba da gabatar da tafsirin Al qur'ani mai girma wadda Mal Aminu Isa chief imam yake gabatarwa ...
03/03/2025

RAMADAN TAFSEER DAY 03.

Cigaba da gabatar da tafsirin Al qur'ani mai girma wadda Mal Aminu Isa chief imam yake gabatarwa tare da Alaramma Malam Isma’il Isa Umar.

Daga Central Mosque COEW Biu,Borno State.

Muna Fatan Allah Ya Amsa mana

Tafsirn Al Qur’ani mai girma a Central mosque 🕌 COE WAKA RAMADAN DAY 2
02/03/2025

Tafsirn Al Qur’ani mai girma a Central mosque 🕌 COE WAKA
RAMADAN DAY 2

28/02/2025

Allahumma Billigna Ramadan Bill Iman 🙏

Da'awa training for young Da'es hold on Sunday in college of education Waka Biu
12/02/2025

Da'awa training for young Da'es hold on Sunday in college of education Waka Biu

Abubuwa 5 da Suke janyo Bala'i Acikin Al'ummaHadisi Ya Tabbata daga Abdullahi ɗan Umar (Allah ya ƙara masa yarda)Yace Wa...
07/02/2025

Abubuwa 5 da Suke janyo Bala'i Acikin Al'umma

Hadisi Ya Tabbata daga Abdullahi ɗan Umar (Allah ya ƙara masa yarda)

Yace Watarana muna zaune sai ga Manzon Allah (S.A.W) yazo wucewa, Yace " ya ku taron muhajirai! Akwai wasu abubuwa guda 5 idan al'umma s**a Jarabtu dasu!

Ina Roƙon Allah kada ku riske wannan Lokaci.

1⃣ Duk Al'ummar da s**a bayyana Alfasha! Tabbas zasu samu kansu cikin Annoba da yaduwar sabbin cututtukan da ba'a taɓa ganin su ba!

2⃣ Duk Al'ummar da suke tauye modu da sikeli! Tabbas zasu samu kansu cikin yanayi na fari (rashin ruwan sama), Tsadar Rayuwa da cutarwa daga azzaluman Shuwagabanni.

3⃣ Duk Al'ummar da s**a hana zakkar dukiyoyinsu! Tabbas Allah zai hanasu ruwan sama! Idan kaga Ruwa, an yine kawai saboda yara da dabbobi da suke rayuwa a cikinsu.

4⃣ Duk Al'ummar da s**a saɓa alkawarin Allah da Manzon sa! Tabbas Allah zai ƙasƙantar dasu a gaban abokan gabansu.

5⃣ Duk Al'ummar da Shuwagabaninsu basu hukunci da Littafin Allah, kuma suke chanza Abinda Allah ya sauƙar! Tabbas Allah zai sanya gaba, yaƙi da ganin Aibin Junansu a tsakaninsu.

Ibn Majah ne ya Rawaito Wannan Hadisin.

Dan Girman Allah acikin Waɗannan Abubuwa 5 wanne ne ba'a aikatawa a Nigeria? A hakan kuma muke jiran ganin dai dai.

Waka Biu Central Mosque tana Mika sakon  ta-aziya ga al-umman Garin maiduguri babban birnin Jihar Borno bisa ambaliyan R...
10/09/2024

Waka Biu Central Mosque tana Mika sakon ta-aziya ga al-umman Garin maiduguri babban birnin Jihar Borno bisa ambaliyan Ruwa da ya shafe su allay ya Kawo saukin wannan al-ammari

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Waka Islamic Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share