Tafarkin Tsira

Tafarkin Tsira Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tafarkin Tsira, Maiduguri.
(1)

07/10/2025
28/09/2025

NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: WAJEN DA MACE TA FI KUSANTAN FUSKAR MAHALICCINTA, SHI NE (IDAN TA NA CIKIN) ƘARSHEN ƊAKINTA. [Sahīhu Ibni Khuzaima; 1685]

28/09/2025

NASIHA;
Sahabi Abdullah Ibnu Mas'ūd (رَضِيَ اللَّهُ عَنْه), ya ce; "Ita Mace Ba Za Ta Bauta Wa Mahaliccinta Ba (Bauta Mafi Daraja), Kamar Bautar Da Ta MaSa A Cikin Ɗakinta" [SAHĪHUT TARGĪB; 348]

28/09/2025

Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: ITA MACE AL'AURA CE, DON HAKA IDAN TA FITA WAJE, SAI SHAIƊAN YA SA A RIƘA KALLONTA. [Sahīhut Tirmizī; 1173]

28/09/2025

Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: KADA MACE TA SHAFA JIKIN WATA SA'AN NAN TA SIFFANTA (LAUSHIN JIKIN) GA MIJINTA (ITA KANTA), KAMAR YA NA KALLON SURAR WANCAN. [Sahīhul Bukhãri; 5240]

28/09/2025

Manzon Allah (ﷺ), ya ce:
Misalin mai fadan sirrin jima'i (a tsakanin shi da matarsa) kamar shaidani ne yadu da shaidaniya, ya biya buqatarsa gareta a t**i, mutane suna kallon su.
[Irwāul Galīl; 7/73]

28/09/2025

;
Manzon Allah S A W ya ce: MISALIN MAI FAƊAN SIRRIN JIMA'I (A TSAKANIN SHI DA MATARSA), KAMAR SHAIƊANI NE YA HAƊU DA SHAIƊANIYA, YA BIYA BUƘATARSA GARETA A T**I, MUTANE NA KALLONSU. [Irwāul Galīl; 7/73]

28/09/2025

NASIHA;
Manzon Allah , ya ce: IDAN MACE TA KWANA TA NA ƘAURACE MA SHIMFIƊAR MIJINTA, TO MALA'IKU SU NA LA'ANTAR TA HAR SAI TA KOMA (GARE SHI). [Sahīhul Bukhãri; 5194]

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafarkin Tsira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Tafarkin Tsira:

Shortcuts

Share