31/03/2026
Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un.
إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى فلتصبروا ولتحتسبوا.
Muna miƙa Ta'aziyyarmu zuwa ga Iyalan gidan Alhaji Hassan Abubakar Chul Sakataren kwamitin Masallacin Masjid Abu-huraira Moduganari,wanda Allah ya mishi cikawa a yammacin Jiya Litinin 30/03/2026. 11/10/1447.
Muna Roƙon Allah ya gafarta mishi,ya Haskaka makwancinshi yasa Aljannace makomarshi.
Allah kuma ya azurta iyalanshi da sauran Abokanshi jumriya da Haƙuri.