28/08/2024
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu
alaikum
ZA'A BUƊE MUSABAQAR M.M.C ZONE E.
Hukumar shirya Musabaqa ta M. M. C, Zone E, dake da center a masallacin Indimi, tana sanar da al'umar cikin garin Maiduguri. Borno state da makarantun da suke kar-kashin ta cewa za'a fara Musabaqar a mataki na zone ranar lahadi 1/09/2024 da karfe 9am zuwa 1pm, a cibiyar center dake masallacin Indimi, kan titin indimi way, Maiduguri Borno state.
SANARWA
ABUBAKAR M. ABUBAKAR
(ZONAL COORDINATOR)