Ibn Ladan

Ibn Ladan Islamic Oriented/Propagating Page
(4)

Wa zai musanta wannan? In har wannan bai janyo yaƙi a Taraba ba, toh me a kalaman Sheikh Jingir? A kiɗayar ƙarya ma, kun...
10/08/2026

Wa zai musanta wannan? In har wannan bai janyo yaƙi a Taraba ba, toh me a kalaman Sheikh Jingir?

A kiɗayar ƙarya ma, kuna ba Musulmai 45% a Plateau. Amma kun taɓa basu damar Mataimakin Gwamna?

Maganar Siyasantar da addini ko addinantar da siyasa bai taso ba. 'Yan siyasa a shirye suke suyi abinda zai basu nasara. Kamar yadda muka ga anyi Muslim-Muslim ticket, Peter Obi yazo 3rd, saboda umarni da CAN ta bayar na tsaɓansa (kamar yadda muka ji shi yana roƙon su, cewa wannan yaƙi ne tsakanin Christian da Musulmai).

Sai kuma munafukan Musulmai da ba su san inda aka dausa ba, don Allah kuyi shiru. Don tufka kuke kuna warwara.

fans

02/08/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 69, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

fans

26/07/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 68, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

Maza a bakin aiki. Allah Ya karɓa ayyukan mu na alheri, Ya yafe mana kusakuren mu. Ameen.  fans
25/07/2026

Maza a bakin aiki. Allah Ya karɓa ayyukan mu na alheri, Ya yafe mana kusakuren mu. Ameen.

fans

19/07/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 67, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

WA’AZIN JIBWIS NA UNGUWA UNGUWA  NA CIKIN BIRNIN MAIDUGURIKARKASHIN JAGORANCIN_  Sheikh Muhammad Mustapha AlbarnawiSHUGA...
14/07/2026

WA’AZIN JIBWIS NA UNGUWA UNGUWA
NA CIKIN BIRNIN MAIDUGURI

KARKASHIN JAGORANCIN_
Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA Jibwis Borno

WURI: Masjid Sheikh Muhammad Abba Aji, Tashan Kano, Maiduguri

RANA: Laraba 15/07/2026

LOKACI: Tsakanin Sallar Magrib da Isha’i

Allah Yabada Ikon Zuwa. Ameen

12/07/2026

Karatun Littafin SUNAN TIRMITHI darasi na 66, wanda Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na II na Jibwismaiduguri NHQ JOS

Anan Masjid Bilal, Terab Street, Monday Market, Maiduguri.

HIJABIGaskiyar magana ba wai kasancewar an rufe jiki kaɗai ba ce, sai dai yadda wannan suturar take tabbatar da kunya da...
01/07/2026

HIJABI

Gaskiyar magana ba wai kasancewar an rufe jiki kaɗai ba ce, sai dai yadda wannan suturar take tabbatar da kunya da kamun kai.

Duk wata sutura da take bayyana siffofin jiki ko kuma take jan hankalin mutane, ta kauce daga hikimar da Shari'a ta tanada wajen umartar suturar kamun kai da kunya.

'Yar'uwa ta Musulma, ina fatan kin fahimta?

fans

Majalisar Zartaswa na Jibwismaiduguri NHQ JOS ta ziyarci Malam Abubakar Muhammad Bulabulin.A jiya Lahadi 20/06/2026, Ust...
29/06/2026

Majalisar Zartaswa na Jibwismaiduguri NHQ JOS ta ziyarci Malam Abubakar Muhammad Bulabulin.

A jiya Lahadi 20/06/2026, Ustaz Ahmad Jidda Mahmoud Shugaban Majalisar Malamai na Karamar Hukumar Maiduguri ya jagoranci tawagar sa don ziyartar Mataimakinsa na biyu, Ustaz Abubakar Muhammad Bulabulin a Masjid Bilal, inda yake gabatar da darussan sa ga ɗaliban ilimi.

Tawagar ta samu rakiyan bangarorin Malamai, Gudanarwa da kuma Agaji.

Daga ƙarshe Mallam ya yaba da wannan ziyarar, ya kuma yi addu'ar fatan nasara a ayyuka da aka sa a gaba na gina addini.

JIBWIS Internet Media Committee (JIMC Maiduguri)
Litinin 28/06/2026

fans

28/06/2026

Cigaba da Karatun SUNAN TIRMITHI Darasi na 64 tare da Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Jibwismaiduguri NHQ JOS na biyu
Daga nan Masjid Bilal, Terab Street Monday Market Maiduguri

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Ladan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Ibn Ladan:

Share