Nurul Hudaa

Nurul Hudaa This channel is purposely for broadcasting authentic Islamic Knowledge.

28/08/2026

Malami zai hau Mimbari yana Tallata Azzalumai. Idan aka yi magana ace an zagi Malami.

28/08/2026

Wannan lokaci ne da ake sa tsammanin amsawar addu'a. Ku roƙi Allah bukatun Duniya da Lahira

28/08/2026

A ina Kukayi Sallan Juma'a, kuma akan me akayi Khutbah?

Sheikhana Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Hafizahul Lah
28/08/2026

Sheikhana Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Hafizahul Lah

MataZawarci babu daɗiKu zauna da mazajen ku
28/08/2026

Mata

Zawarci babu daɗi

Ku zauna da mazajen ku

28/08/2026

Yiwa Annabi ﷺ Salati yana yaye baƙin ciki da damuwa.

28/08/2026

Yau Juma'a. Ku yawaita Salati ga Annabi ﷺ

27/08/2026

Yin Salati ga Annabi ﷺ yana yaye Talauci

Alkhairin Allah ga mutan Bauchi Sheikh Usman Gyaɗe
27/08/2026

Alkhairin Allah ga mutan Bauchi
Sheikh Usman Gyaɗe

27/08/2026

Ƙarya yana zubar da mutunci sosai sosai

Address

Tafawa Balewa Street, Mafoni Ward
Maiduguri

Telephone

+2347061561979

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurul Hudaa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Nurul Hudaa:

Shortcuts

Share