Ahbabu Abilfathi TV

Ahbabu Abilfathi TV "Kungiyar Almajirai da Masoya Sheikh Sharif Ahmad Aliyu Abulfathi (RTA) – Ta Duniya"

ZADA 2026 ACTIVITIES
11/08/2026

ZADA 2026 ACTIVITIES

10/08/2026

Maulidin maulanmu shehu Ahmad tijjni R T A a zabarmari

10/08/2026

Maulidin maulanmu shehu Ahmad tijjni R T A a anguwar RARA AMBURSA ZABARMARI JERE L G A Borno state

09/08/2026

Maulidin maulanmu shehu Ahmad tijjni R T A a gidan su faira hausari

09/08/2026

Maulidin maulanmu shehu Ahmad tijjni ( R T A) a gidan su faira hausari

Madinatu abulfathi maulid 2026
07/08/2026

Madinatu abulfathi maulid 2026

Manzon Allah ﷺ ya ce:“Ku yawaita salati a gare ni a daren Juma’a da kuma ranar Juma’a.”‎صلى الله عليه وسلم
07/08/2026

Manzon Allah ﷺ ya ce:
“Ku yawaita salati a gare ni a daren Juma’a da kuma ranar Juma’a.”
‎صلى الله عليه وسلم

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!Cikin Ikon Allah (ﷻ) A Safiyar Yau Alhamis 22nd Safar 1448 Ahbabu Sheikh ...
06/08/2026

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!

Cikin Ikon Allah (ﷻ) A Safiyar Yau Alhamis 22nd Safar 1448 Ahbabu Sheikh Abulfathi Guidance and Peace Global Foundation Taraba State Chapter karkashin jagorancin Shugaba Imam Sa'eed Umar Tareda Grand Patron Maulanmu Sheikh Muhammad Ahmad Musa (GAFAKAN GOMBE) Tareda Committee Dake Kula Da Karantarwa Na Gidauniyar Ahbabu Sheikh Abulfathi Guidance and Peace Global Foundation S**a Ziyarci Gidan Gyaran Hali Dake Jalingo, Taraba State Inda S**a Samu Tarba Mai Kyau Daga Deputy Controller Dake Kula Da Gidan Inda S**a Kaddamar Da Makaranta A Cikin Gidan Gyaran Halin Domin Karantarwa Tareda Gabatar Da Wa'azi da fadakarwa Duk bayan karshen kowanne wata Ga Yan'Uwa Dake Rayuwa A Gidan.

Alhamdulillah Nasarar Wannan Ziyarar Wajen Kaddamar da Makaranta Da Wannan Gidauniya Na Ahbabu Sheikh Abulfathi Guidance and Peace Global Foundation Taraba State Chapter, Ya Kara Haska Turbar Da Gidauniyar Ya Ginu Akai Na Karantarwa, Wa'azi Da Kuma Ayyukan Jin Kai Da Taimako Musamman lokutan Maulidi, Hidiman Sallah Da Sauransu.

Muna Addu'an Allah Ya Karawa Shuwagabannin Wannan Gidauniya Karfin Gwuiwa Wajen Cigaba Da Gabatar Da Ayyukan Alkhairi, Allah Ya Bamu Ikon koyi da wannan Ayyukan Alkhairi Bijahi Rasulillahi ﷺ.

Isah Isah Ibrahim ✍🏿
fans

A YAU: AN NAƊA DR. KHALIFA ALIYU AHMED ABULFATHI A MATSAYIN GRAND PATRON NA APWONA yau ne aka naɗa Dr. Khalifa Aliyu Ahm...
05/08/2026

A YAU: AN NAƊA DR. KHALIFA ALIYU AHMED ABULFATHI A MATSAYIN GRAND PATRON NA APWON

A yau ne aka naɗa Dr. Khalifa Aliyu Ahmed Abulfathi a matsayin Grand Patron na Association of Participants and Winners of the National Qur'anic Recitation Competition (APWON).

An gudanar da bikin naɗin ne a wurin da ake gudanar da Gasar Karatun Alƙur'ani ta Jihar Borno, wato Masallacin Kofar Shehu, a gaban manyan malamai, alƙalai, mahardata Alƙur'ani da sauran manyan baƙi.

Wannan karramawa ta zo ne domin girmama irin gudummawar da Dr. Khalifa Aliyu Ahmed Abulfathi ke bayarwa wajen bunƙasa harkokin Alƙur'ani, ilimin addinin Musulunci, da ci gaban al'umma.

Muna taya shi murna tare da addu'ar Allah (SWT) Ya ƙara masa lafiya, hikima, da albarka, Ya ba shi ikon ci gaba da hidimtawa addinin Musulunci da al'umma baki ɗaya.

Allah Ya sanya alheri, Ya ƙara ɗaukaka. Amin.

Happy Birthday to Our National Secretary and Borno State Secretary! 🎉On behalf of the organization, we extend our warmes...
04/08/2026

Happy Birthday to Our National Secretary and Borno State Secretary! 🎉

On behalf of the organization, we extend our warmest birthday wishes to our dedicated National Secretary and Borno State Secretary.

Thank you for your unwavering commitment, outstanding leadership, and selfless service toward the growth and success of our organization. Your dedication, professionalism, and tireless efforts continue to inspire members and strengthen our collective mission.

As you celebrate another year of life, we pray that Almighty Allah grants you good health, wisdom, strength, and abundant blessings. May He continue to guide you and reward your valuable contributions with greater success and fulfillment.

Happy Birthday once again, and thank you for your continued commitment to building a stronger organization.

Best wishes from all of us. 🎂🎉🎊

Dr. Mohammed Abdullahi Sayyid Babuji

National Secretary, and Borno State Secretary








Address

Bolori
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahbabu Abilfathi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Ahbabu Abilfathi TV:

Shortcuts

Share