Majlis Ihya'Us Sunnah J.N.I Central Mosque Magama Gumau

Majlis Ihya'Us Sunnah J.N.I Central Mosque Magama Gumau Babban zaure na musamman domin yaɗa Karatuttukan Sunnah na Shabbab J.N.I Magama Gumau, Toro LGA Bauchi State Nigeria.

02/08/2026
19/07/2026

Assalamu Alaikum Warahamatullah

In Sha Allahu Yawu 19/7/2026

Akwai Cigaban Karatun Littafin Shama'ilil Muhammadiya

Darasi Na (7)

Tare Da Al Shekh Ahamad Muhammad Makama (Hafizahullah)

Lokaci Magarib zuwa isha'

Wuri Babban Masallacin

Jama'atu Nasaril Islam Magama Gumau Toro L.G.A Bauchi State

Sanarwa By Shabbab J.N.I Magama Media Tem ✍🏻

Assalamu Alaikum Warahamatulah SANARWA     SANARWATamusaman Daga Baban Ofishin Shabbab J.N.I Magama Gumau Tafarin cikin ...
05/07/2026

Assalamu Alaikum Warahamatulah

SANARWA SANARWA

Tamusaman Daga Baban Ofishin Shabbab J.N.I Magama Gumau
Tafarin cikin Sanar Da Yan Uwa Alumar Musulmi Cewa In Sha Allahu

Yawu Lahadi 5/7/2026

Shekh Ahamad Muhammad Makama (Hafizahullah)

Zaicigaba Da karatun littafin Masha'ilil Muhammadiya

Darasi Na biyar (5)

Venu Centaral moqs Jama'atu Nasaril islam Magama Gumau Toro L.G.A Bauchi State

SANARWA SHABBAB J.N.I MAGAMA GUMAU ✍🏻

Gayyata Ta Musamman Daga Shabbab J.N.I Magama Gumau Toro L.G.A Bauchi State ✍🏻
04/06/2026

Gayyata Ta Musamman Daga Shabbab J.N.I Magama Gumau Toro L.G.A Bauchi State ✍🏻

Assalamu Alaikum warahamatullahYan Uwa in Sha Allahu Yawu Lahadi 29/3/2026Shekh Ahamad Muhammad Makama Zai Dawo Yacigaba...
29/03/2026

Assalamu Alaikum warahamatullah

Yan Uwa in Sha Allahu Yawu Lahadi 29/3/2026

Shekh Ahamad Muhammad Makama

Zai Dawo Yacigaba Da karatu kamar Yadda Akasaba Bayan Tsawon Lokaci In Sha Allahu Ta'ala

Dan Uwa Don Haka Karka bari Abaka Labari

Malam Yashiryo Abubuwa Masu Yawa

Sai wanda Yaji

Lokaci Magariba Zuwa isaha'i

Wuri Baban Masallacin
Juma'a Na Jama'atu Nasaril Islam Magama Gumau Toro L.G.A Bauchi Satate

Allah Yaba da ikon zuwa Amin Summa Amin

Sanarwa Daga Shabbab J.N.I Magama Gumau ✍🏻

Alhamdulilah Sallar Idi Daga Masallacin Idi Na Jama'atu Nasaril Islam Magama Gumau  Muna Addu'a Allah Ya Maimaita Mana
20/03/2026

Alhamdulilah Sallar Idi Daga Masallacin Idi Na Jama'atu Nasaril Islam Magama Gumau Muna Addu'a Allah Ya Maimaita Mana

Masha Allah Muna Cikin Raba Kayan Marayu Daga masallachin Juma'a Na Jama'atu Nasaril Islam Reshin Magama Gumau
15/03/2026

Masha Allah Muna Cikin Raba Kayan Marayu Daga masallachin Juma'a Na Jama'atu Nasaril Islam Reshin Magama Gumau

JAMA'ATU NASARIL ISLAM TORO EMIRATTA BUDE SEMINAR NA KWANA BIYU 2MAI TAKEN KALUBALEN DA KE FUSKANTARAL UMMAR MUSULMI AYA...
07/02/2026

JAMA'ATU NASARIL ISLAM TORO EMIRAT
TA BUDE SEMINAR NA KWANA BIYU 2
MAI TAKEN KALUBALEN DA KE FUSKANTAR
AL UMMAR MUSULMI AYAWU

Jahilan ƴan Boko.Wannan hoto da kuke gani a ƙasa shine abinda ya bayyana a sararin samaniya yau da safe inda mutane s**a...
05/02/2026

Jahilan ƴan Boko.

Wannan hoto da kuke gani a ƙasa shine abinda ya bayyana a sararin samaniya yau da safe inda mutane s**a ga bayan Rana 🌞 kuma ga wasu dunƙule na haske guda biyu.

Jahilan ƴan Boko da suke ganin kamar a kan su aka fara sanin ilimin irin wannan al'amari sai suke yanke hukunci da toshashshen basiran su wai ba komai babu dalilin firgita ko Razana.

Idan har Annabi Sallallahu alaihi Wasallama zai Razana saboda ganin canjin yanayi a jikin Rana 🌞 ko wata 🌙 ko a sararin samaniya, kai jahilin ina ne za ka ce ba komai, wa ya gaya maka.

Malamai sun kawo dalillai da suke ganin yake Razana Annabi Sallallahu alaihi Wasallama duk lokacin da yaga canjin yanayi a cikin sararin samaniya.

Dalilan da malamai s**a kawo

1. Tsoron azabar Allah, ba tsoron rana ko wata ba.

Imam Nawawi ya ce:

Tsoron Annabi ﷺ ba don ya jahilci na abin da ya faru ba ne, sai don tsoron azabar Allah da ka iya sauka a kowane lokaci.

Dalili a kan haka faɗin Allah
﴿وَمَا نُرْسِلُ بِالْآيَاتِ إِلَّا تَخْوِيفًا﴾
“Ba mu aiko da ayoyi sai domin tsoratarwa.” (Isra: 59)

Rana ko wata idan sun canza, alamomi ne na Allah, ba al’amuran wasa ba.

2. Koyar da al’umma muhimmancin tsoron Allah

Ibn Hajar Al-Asqalani ya ce a Fathul Bari:

Annabi ﷺ yana nuna tsoro ne don ya zama abin koyi ga al’umma, domin kada su raina alamomin Allah.

Saboda haka: – Idan Annabi ﷺ (wanda aka gafarta masa) yana tsoro
– To ya dace mu fi shi tsoro

3. Tsananin cikar imaninsa
Malamai sun ce:

Yawan tsoron Annabi ﷺ alama ce ta cikakken imaninsa, ba rauni ba.

Dalili:
﴿إِنَّمَا يَخْشَى اللَّهَ مِنْ عِبَادِهِ الْعُلَمَاءُ﴾
“Masu tsoron Allah daga bayinsa su ne masu ilimi.” (Fatir: 28)

Annabi ﷺ shi ne mafi sanin Allah, don haka shi ne mafi tsoro.

4. Tunanin cewa wata alama ce ta Qiyama ko azaba

A wasu hadisai Annabi ﷺ ya bayyana cewa:

Waɗannan abubuwa na iya zama gargadi kafin azaba, kamar yadda aka azabtar da al’umman da s**a gabata.

Shi ya sa: – Bai tsaya kallo ba
– Bai ce “al’amarin kimiyya ne kawai” ba
– Ya tafi sall

Address

Magama Gumau, Toro LGA
Magama

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majlis Ihya'Us Sunnah J.N.I Central Mosque Magama Gumau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Majlis Ihya'Us Sunnah J.N.I Central Mosque Magama Gumau:

Shortcuts

Share