RCCG Gidan Sarki

RCCG Gidan Sarki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from RCCG Gidan Sarki, Religious organisation, The Prayer Tent, Rowe Park Sports Complex, Alagomeji, Yaba, Lagos.

EASTER REFLECTIONS
16/04/2025

EASTER REFLECTIONS

See you at church tomorrow!
21/09/2024

See you at church tomorrow!

14/01/2024




SUJADAN LAHADI14th January 2024KARATU: YAHAYA 2:1-10A rana ta uku sai aka yi bikin aure a Kana ta ƙasar Galili. Uwar Yes...
14/01/2024

SUJADAN LAHADI
14th January 2024

KARATU: YAHAYA 2:1-10

A rana ta uku sai aka yi bikin aure a Kana ta ƙasar Galili. Uwar Yesu kuwa tana nan, aka kuma gayyaci Yesu da almajiransa. Da ruwan inabi ya gaza, uwar Yesu ta ce masa, “Ba su da sauran ruwan inabi.” Yesu ya ce mata, “Iya, ai, wannan magana ba taki ba ce. Lokacina bai yi ba tukuna.” SAI UWA TASA TA CE WA BARORIN, “DUK ABIN DA YA CE KU YI, SAI KU YI.” A wurin kuwa akwai randuna shida na dutse a ajijjiye, bisa ga al'adar Yahudawa ta tsarkakewa, kowacce na cin wajen tulu shida shida. Sai Yesu ya ce musu, “Ku cika randunan nan da ruwa.” S**a ciccika su fal. Sa'an nan ya ce musu, “To, yanzu ku ɗiba, ku kai wa uban bikin.” Sai s**a kai. Da uban bikin ya kurɓi ruwan da yanzu aka mayar ruwan inabi, bai kuwa san inda aka samo shi ba (amma barorin da s**a ɗebo ruwan sun sani), ya yi magana da ango, ya ce, “Kowa, ai, kyakkyawan ruwan inabi yakan fara bayarwa, bayan mutane sun shassha, sa'an nan kuma ya kawo wanda ya gaza na farin kyau. Amma kai ka ɓoye kyakkyawan ruwan inabin sai yanzu!”

Photo credit: https://www.freepik.com






Karin Magana 1:1-6"Karin maganar Sulemanu, ɗan Dawuda, Sarkin Isra'ila. Ga Karin magana da za su taimake ka ka rarrabe d...
23/05/2023

Karin Magana 1:1-6

"Karin maganar Sulemanu, ɗan Dawuda, Sarkin Isra'ila. Ga Karin magana da za su taimake ka ka rarrabe da hikima, da kyakkyawar shawara, da fahimtar ma'anar zurfafan karin magana, da yadda za ka karɓi koyarwa ta hanyar hikima, da adalci, da gaskiya, da sanin abin da yake daidai. S**an sa marar sani ya zama masani, s**an koya wa samari yadda za su zama masu amfani. Waɗannan karin magana s**an ƙara wa masu ilimi hikima, s**an zama jagora ga masana, 6 don su fahimci ɓoyayyiyar ma'anar da take cikin karin magana, da mawuyatan al'amura waɗanda masu hikima s**a ƙago."

Darajar Kalmar Ubangiji/The value of the word of God Series 1

Photo credit: ANNIE SPRATT/UNSPLASH




Address

The Prayer Tent, Rowe Park Sports Complex, Alagomeji, Yaba
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RCCG Gidan Sarki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share