13/04/2026
إنالله وإناإليه راجعون,إنالله وإناإليه,,,,
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم*
Ɗan uwanmu chikin faidha mai gaskiya mai himma *sayyadi Bli yaminu masagnare ya Ƙara* Taraƙi Jiya Asabar ,11/04/2026 Bayan kwanchiyansa aasibitin mayo sannan akatafi Jimeta Allah Ya *Saka Masa Da Alkairi* yabamu Albarkarsa
Ƴan Uwa Mu Dage Allah Ya Tuƙamu Cikin Annabi Sw Da Shehu da shehu Ry mutuwa wata sabuwar taraqine gun arufi ba daurewan kai achikinta b***e faidha tatsaya saboda tafiyan waninmu aa ya ishemu ishara irin himman mutanen *iran* shugaba yatafi kaman yanzu akafara aikin allah Ya Bamu Bud'i Da Tsawon Rai Mai Albarka Muyi TA Shan Faidha bayan faidha Ameen.