Jibwis Kwaya nhqtr Jos

Jibwis Kwaya nhqtr Jos Islamic Organization For Eradication Of Innovation (Bid'a) And Establishment Of Sunnah.

Mu'asis Ash-Sheikh Ismail Ibn Zakaria Rahimahullah
15/05/2026

Mu'asis Ash-Sheikh Ismail Ibn Zakaria
Rahimahullah

Wa'azin Hadin-Guiwa A Garin Bera Dake Karamar Hukumar Biu. Kungiyar Jibwis National Headquarters Jos, Rassan Kanana Huko...
01/05/2026

Wa'azin Hadin-Guiwa A Garin Bera Dake Karamar Hukumar Biu.

Kungiyar Jibwis National Headquarters Jos, Rassan Kanana Hukomomin Biyar, Bayo, Biu,Kwaya Kusar, Hawul Da Shani. Na sanarda Gaggarumin wa'azin Hadin-Guiwa da aka Saba gabatarwa, za gabatar da wa'azin ne a Garin Bera Dake Karamar Hukumar Biu.

Za,a Gabatar da Wa'azin ne Karkashin Jagorancin Ustaz Hussaini Abubakar Gashina (Galadiman Gashina ) Shugaban Majalisar Mallamai na Karamar Hukumar Kwaya Kusar, Kuma Shugaban hadaka.

Za,a Gabatar da Wa'azin Da Rana Bayan Sallah Jumma'a

Wuri: Cikin Garin Bera Karamar Hukumar Biu
Lokacin: 2:00pm
Rana: Yau Jumma'a 01 May 2026 Insha Allah.

Ana sanarda dukkanin Shuwagabani da suyi kokari isa garin Bera Kafin Lokacin Sallah Jumma'a, Allah ya bada Nasara 🤲

JIMC Nhqtr Jos, Kwaya Kusar LGA.

23/04/2026

Wa'azin Hadin-Guiwa A Garin Bera dake Karamar Hukumar Biu A Ranar 1 May 2026 Insha Allah. Bayan Sallah Jumma'a.

SANARWA.Muna Sanar da al'ummar musulmi cewa akwai wa'azin unguwa-unguwa a cikin birnin Maiduguri da kewaye.Wanda Sheikh ...
21/04/2026

SANARWA.

Muna Sanar da al'ummar musulmi cewa akwai wa'azin unguwa-unguwa a cikin birnin Maiduguri da kewaye.

Wanda Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS na Jihar Borno, yake jagoranta.

In sha Allahu za a gabatar da shi gobe Laraba 22 ga watan Afrilu, 2026, a Babban Masallacin Izalah na Bulumkutu, layin Kayinji, MAIDUGURI.

Za a fara wa'azi da zarar an idar da sallar Magariba, in sha Allahu.

Wannan wa'azi ce ta farko bayan watan Ramadan. Akwai manyan malamai da za su yi lugudan wa'azi.

Muna rokon Allah ya bamu ikon halarta kuma ya bamu cikakken nasara.

JIMC BORNO STATE
21 ga watan Afrilu, 2026

An gabatar da sallar jana'izar Sheikh Idris Ishwar Mallam Fatori, Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS na Karamar Hukuma...
19/04/2026

An gabatar da sallar jana'izar Sheikh Idris Ishwar Mallam Fatori, Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS na Karamar Hukumar Abadam.

Alhamdulillah, dimbin al'ummar Musulmi sun halarci wannan sallar jana'izar, wadda Sheikh Modu Mustapha Albarnawy ya jagoranta.

Muna addu'ar Allah ya yi masa rahama ya kuma gafarta masa, ayyukan da ya yi wa addini. Allah Ya sanya a mizani.

JIMC BORNO STATE
19 ga Afrilu, 2026

16/04/2026
16/04/2026

Bikin Yaye Dalibai na Malja'us Sunnah Primary School, Mallakar Kungiyar Jama'atul Izalatil Bidi'a Wa'ikamati's Sunnah Nhqtr Jos, Reshen Karamar Hukumar Kwaya Kusar.

Assalamu Alaikum wa rahamatullahi Wabarkatuhu. Makarantar Malja'us Sunnah Islamiya Primary School, Mallakar Kungiyar Jam...
15/04/2026

Assalamu Alaikum wa rahamatullahi Wabarkatuhu.

Makarantar Malja'us Sunnah Islamiya Primary School, Mallakar Kungiyar Jama'atul Izalatil Bidi'a Wa'ikamati's Sunnah Nhqtr Jos, Reshen Karamar Hukumar Kwaya Kusar, Jihar Borno.

Bayan Gaisuwa da Sallama wacce Addinin Musulunci ya shar'anta tsakanin musulmai. Bayan haka wanna makaranta mai dauke da sunanta a sama na gaiyatar alummah musulmi izuwa taron walima yaye dalibai na shekarar 1447/2026.

Taron zai gudana kamar haka:-
Rana: Gobe Alhamis 16/04/2026
Lokaci: 4:15 na Yamma Insha Allah.
Wuri: Farfajiyar Makarantar dake bayan tsohuwar Union Bank cikin garin Kwaya.

Muna fatan zaku hallarci wanan gayyata mai albarka sabo da kasancewar ku a gurin nada matukar muhimancin.

Allah ya bada ikon hallarta
Sanarwa daga shugaban makarantar. Imam Aminu Muhammad Usman Teli

JIMC KWAYA KUSAR NHQTR JOS BORNO STATE.

Address

Kwaya Kusar
Kwaya

Telephone

+2349037442117

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kwaya nhqtr Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share