Sautul Islam Forum kumo

Sautul Islam Forum kumo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sautul Islam Forum kumo, Kan bariki. near water board corporation Kumo, Kumo.

📢 ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUH🌙 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!🕌 MUSABAQAR AKKO LGA 2026Muna farin cikin sa...
03/08/2026

📢 ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUH

🌙 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

🕌 MUSABAQAR AKKO LGA 2026

Muna farin cikin sanar da dukkan shugabannin Islamiyyu, malamai, ɗalibai, da sauran masu ruwa da tsaki cewa, cikin ikon Allah, nan da sati uku (3) za a fara gudanar da Musabaƙar Karatun Alƙur'ani ta matakin Ƙaramar Hukumar Akko.

📌 Ana kuma sanar da cewa a bana: Kowace Emirate (Akko, Gona, da Pindiga) za ta gudanar da Musabaƙarta a matsayin matakin Ƙaramar Hukuma, sannan za ta tura wakilanta domin wakiltarta a Musabaƙar Matakin Jihar Gombe.

⚠️ Saboda haka, ba za a gudanar da Musabaƙar District (Emirate) ba a bana.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba da ikon gudanar da wannan Musabaƙa cikin nasara, Ya sa ta zama sanadin ƙara ɗaukaka Alƙur'ani da masu haddarsa.

🤲 Allah Ya sa mu dace. Amin.

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

02/08/2026

Address

Kan Bariki. Near Water Board Corporation Kumo
Kumo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul Islam Forum kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share