Jibwis Kumo

Jibwis Kumo Official page of JIBWIS Kumo, Akko LGA, Gombe State. Managed with the approval of the JIBWIS Kumo leadership.

28/08/2026
28/08/2026

📚 KAITSAYE HUDUBAN JUMMA'A KENAM

Alhamdulillah, an gudanar da darasin Huduban jumma'a anan masallacin shifa kumo
Gabatarwa
imam adda’ullahi muhammad

đź—“ Lokaci: 1:00pm

📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, garin liman kumo Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.

đź“… 28/August 2026 | 15/Rabi'ul auwal, 1448H

JIBWIS Kumo.

27/08/2026

Karatun Zauren Ilimin TAFSEER Na Sheikh Abubakar Gumi.

Mai Gabatarwa Sheikh Imam Muhammad Hajjun Kumo

A Zauren Ilimin TAFSEER Abubakar Mahmud Gumi a Cibiyar Muslunci Na Modibbo Muqaddam Umaru Islamic Center Kumo

A Cikin Suratu Ad Duhaa

27/08/2026

Weekly Ta'alimat

Cigaba da Ta'alimat Daga Masjidul Ummah Kumo Dake Cibiyar Addinin Musulunci Na Modibbo Muqaddam Umaru Islamic Center Kumo Tare Da Malam Muhammad Auwal Ahmad Na'ibin Masallacin a Cikin Littafin Nabiyyurahmah

Allah Ya Saka Da Alheri Malam 🤲

Address

Kumo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share