Sheikh Aliyu Jauroji Kumo Gombe State

Sheikh Aliyu Jauroji Kumo Gombe State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Aliyu Jauroji Kumo Gombe State, Religious Center, Jauroji Kumo, Kumo.

Alhamdulillah
17/04/2024

Alhamdulillah

Maulidi Kai tseye daga Nan Garin Kunuwol Yamaltu Deba L.G.A Gombe State, Zawiyyar Shehu Babauro Kunuwol
06/11/2023

Maulidi Kai tseye daga Nan Garin Kunuwol Yamaltu Deba L.G.A Gombe State, Zawiyyar Shehu Babauro Kunuwol

Nasiha ga Shugabanni Na 2 Cigaba da bayanin da Na dauko kan halinda Talakawa Suke ciki!Hakika Shugabanni susani Ahalin Y...
31/08/2023

Nasiha ga Shugabanni Na 2

Cigaba da bayanin da Na dauko kan halinda Talakawa Suke ciki!
Hakika Shugabanni susani Ahalin Yenzu Babu woni Abu dayakai Abinci, domin Gine Ginen Kangwaye da Tituna duka sai Mutum yaci kafin ya shigesu ko ya hausu, Wallahi 'Yunwa Na Halakarda Wosu har Lahira Idan bakusani ba kusani! Hujja ta kan Cewa da Shugabanni Masu Rikeda Madafun Iko Sunyi Abinda ya Kamata da Masifar batakai Hakaba itace:
Misali Inka dauki Irin Garinmu Kumo Munada Attajirai Wanda Indai ba Hasadace dakaiba da Musulmi da Wanda ba Musulmi ba Kowa yasan Irin tsayuwarsu kan Taimakawa Al-umma Akoda Yaushe, Akwai irin Alh. Jalo , Alh. Isma'il Muhammad , Sarkin Shanun Yamaltu Alh. , Alh. Dr Usman Ardo Dan , Alh. Umar Waziri , Alh. Haruna Abdullahi , Alh. Yahya Alh. Umar Maigari , Alh. Sani Mai Taki Wakilin Birnin Akko da ,

Jama'ah Wadannan fa Arziqinsu ne da Allah ya Basu Suke Taimakawa Talakawa Kullum ta Fannoni daban daban & imma Basu baka Kai tseyeba to tabbas sun Baiwa woni Naka domin ba Mai isarwa kowa sai Allah,
To Amma su Shugabannin damuka za'ba Suke wakiltarmu sufa Dukiyar Allah ne Daya Baiwa Talakawa ya damqa Ahanunsu donsu Miqa Musu Abunsu!
Kuma sunfi kowa sanin dabadon Talakawa dasuka zabesun ba da basa kan Kujerin dasuke kai, don haka Muna kiransu su Ajiye komai sukomo kan Abinda yafi komi Muhimmanci shine Abinci, Kuma karsu tura basu bibiyaa don Muna gani Ana rabawa Asamakam a (Network) Kullum! Amma isansa inda ya dacenne sai Sunsa Ido!
Shugaban Kasa inyayi to Bai daukewa Governor ba, sannan Shima inyayi Bai daukewa Senetors da Reps da Chairmomi da 'Yan Majalisun Jaha, da Sauran Masu Muqamai ba!
Don Ba yanda Za'ayi Ace Dan Kasuwa Alh. Abbakar (Mujaf) shi kadai ya rabawa Talakawa Buhunan Masara Wojen 5000 sannan Arasa Dansiyasar da zaiyi ko k**ar Nashi Kuma Ace Hankali ya k**a Hakan, Zan karasa bayanen Nawa Anjima kadan insha Allah

بسم الله الرحمن الرحيموصلي الله علي الفاتح الخاتم وعلي آله حق قدره ومقداره العظيم.ATTASAUWUF ('Dariqah)Yau da izinin All...
30/08/2023

بسم الله الرحمن الرحيم
وصلي الله علي الفاتح الخاتم وعلي آله حق قدره ومقداره العظيم.
ATTASAUWUF ('Dariqah)
Yau da izinin Allah zamu fara karatu sai ayi Afuwa inba abinda yak**aba zamuna bayani kawai da Hausa.
Dafarko dei don mu taqaita yawan Rubutu akan Menene Tasauwuf Pls 'Yan-uwa anemi wannan Littafin:
التصوف الإسلامي ودوره في حمايةمقومات بناءالأمةالإسلامية
Na Maulanmu Sheikh Sharif Ibrahim Saleh El-Husain RTA, za'asamu biyan buqata bima fihil kifayah wazziyadah insha Allahu,
Adunqule Sufanci shine Maqamul Ihsaan na Hadithin Jibrilu dake Sahihu Muslim, wannan kuma ba Ra'ayin Aliyu Kumo bane, a'a! Shine fahimtar Malamen Sunnah na gaskiya, Misali: inka dubi Littafin Mujaddidin Zamani Shehu Usman Dan-Fodio RTA mai suna Ihya-ussunnah Wa-ikhmadul Bid'ah a Babin qarshe na Littafin babi na 33 kenan, ga abinda yafada afarkon Babin: Amma Tafarkin Sunnar Annabi Muhammad SAW a Babul-Ihsan Wanda shine Babin Sufanci ('Dariqa) yace shine kowane 1 yayi koyi da abinda Annabi SAW yake aikatawa.
Yace yana daga tafarkin Sunna tasa SAW reshin rafkanan Bawa cikin dukkan ibadunsa har yazama k**ar yana ganin Allah Ubangijinsa! Sai ya kawo Hadithin Muslim'din:
ماالإحسان؟-: أن تعبدالله كأنك تراه فإن لم تكن تراه فإنه يراك.
Sannan a littatafan su Fodiyawa dadama Sunyi magana kan Sufanci: wasun kamma akan Sufanci zallah sukayisu, sai anemi: Hidayatu'ddalibina na Shehu Usman Dan Fodio, kaduba Alqismussani na Littafin zallan 'Dariqa yake bayani, sai kuma Littafinsa: Umdatul Bayaan Fil-Uluumillaati Wajabat Alal-A'yaan, aciki yace wajibine dukkan Mukallafi yanemi Ilimin Sufanci...., sai kuma Littafinsa: Hisnul Afhaam Min-Juyuushil Auhaam, aduba Wahami na 55 za'aga yanda ya ragargaji Masu qudurta cewa ilimin Sufanci ba Farlu Aini bane! Sai Littafinsa Kitabu Uluumil Ma'aamalati nanma ya Qulla Babi kan Sufanci a Al-Qismussalis na Littafin, inkuma ana maganan su Jagororin Sufancin wato Waliyyai da auradensu, kubiyoni...

Jama'a Ak**a gaskiya Ajefarda Karya!Duniya da Lahira Suna Fa'da,Duniya da Duniya ma Suna Fa'da,Amma bazai taba yiwuwa La...
09/12/2022

Jama'a Ak**a gaskiya Ajefarda Karya!
Duniya da Lahira Suna Fa'da,
Duniya da Duniya ma Suna Fa'da,
Amma bazai taba yiwuwa Lahira da Lahira suyi Fa'da ba!
Gaskiya da Karya Suna Fa'da,
Karya da Karya ma Suna Fa'da,
Amma Gaskiya da gaskiya basa Fa'da!
Tsokaci:- Indai Wannan Mutum Duniya ce Agabansa Wannan ma haka to dole ne Watarana za'ajisu, kokuma Wannan Duniya ce Gabansa Wannan Kuma Lahira to dole Suma Wata Rana za'ajisu, Amma Ace Wannan Lahira ya nufa Shima Wannan haka, to Ai Babu Ranar Fa'da tsakanin su, & Haka Abin yake tsakanin Karya da Karya, Karya da Gaskiya, dakuma Gaskiya da gaskiya!
Kullum Kaji Fa'da ta kaure to Inka bincika zaka Taras Akwai Wanda yake kan Karya Akwai Kuma Mai Gaskiya, Amma bazai Yiwu kowa Yana kan Gaskiya Kuma Ace Suna Fa'da ba, never!
Kuma fa Shi Wanda yake Kan karya har Kullum yafi Kowa Sanin cewa shi Makaryaci ne, Haka duk Wanda yabishi kan Wannar Karyar yasani har Cikin Zuciyarsa Makaryaci yakebi, Amma don faranta Wa shaidan sai ya doge kan bin qaryar da gangan!

Allah Ka tabbatar da cikin Diwanin Yerdaddun ka Kasa komi Zamuyi yazama don zatinka Mukeyi, Ka rabamu dayi don burge Halittar ka Albarkar Annabi Muhammadu SAW

Jumu@ Kareem

06/12/2022

Dr. ALLAH Ya Jaddada Maka Rahma🥲🤲

INSHA ALLAHU
24/11/2022

INSHA ALLAHU

Address

Jauroji Kumo
Kumo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Aliyu Jauroji Kumo Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share