Darul Tauheed For Islamic Orientation, Keffi

Darul Tauheed For Islamic Orientation, Keffi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul Tauheed For Islamic Orientation, Keffi, Religious organisation, Keffi.

10/09/2026

Tasfeeri Al-Qur'ani daga Dr Shehu Chindo Yamusa III Masjid, Halibiz Mall Keffi

Mai Gabatarwa: Mallam Muhammad Nasir Musa Albani tare da
Alaramma Suleiman Abdulsamad

Bayani akan Surorin Karshe na Suratun Najm

TaqaballaLaahu Mina Wa Minkum. Ameen

29th Rabi'ul Awwal, 1448 H = 10th September, 2026 CE

Audio kai tsaye ta shafin mu na telegram: https://t.me/RSRQKeffi?livestream=178dfc7505fca27aed

03/09/2026

Tasfeeri Al-Qur'ani daga Dr Shehu Chindo Yamusa III Masjid, Halibiz Mall Keffi

Mai Gabatarwa: Mallam Muhammad Nasir Musa Albani tare da
Alaramma Suleiman Abdulsamad

A cikin Suratun Najm Aya ta 42 .....

TaqaballaLaahu Mina Wa Minkum. Ameen

20th Rabi'ul Awwal, 1448 H = September, 2026 CE

30/08/2026

Karatun Littafin Bulugul Maram (Zama na Bakwai) || Mallam Muhammad Nasir Musa Albani || Masjidu Nana A'isha, Keffi ||


17th Rabi'ul Awwal, 1448 H
30th August, 2026 CE

TaqaballaLaahu Mina Wa Minkum. Ameen

Ramadan School for Reflection of Qur'an

27/08/2026

Tasfeeri Al-Qur'ani daga Dr Shehu Chindo Yamusa III Masjid, Halibiz Mall Keffi

Mai Gabatarwa: Mallam Muhammad Nasir Musa Albani tare da
Alaramma Suleiman Abdulsamad

A cikin Suratun Najm Aya ta 33......

TaqaballaLaahu Mina Wa Minkum. Ameen

14th Rabi'ul Awwal, 1448 H = 27th August, 2026 CE

Ramadan School for Reflection of Qur'an

25/08/2026

Shin kana da hujja akan abinda kakeyi da sunan addini? || Mallam Muhammad Nasir Musa Albani

Ramadan School for Reflection of Qur'an

23/08/2026

Karatun Littafin Bulugul Maram (Zama na Shida) || Mallam Muhammad Nasir Musa Albani || Masjidu Nana A'isha, Keffi ||

11th Rabi'ul Awwal, 1448 H
23rd August, 2026 CE

Ramadan School for Reflection of Qur'an

23/08/2026

Assalamu alaikum Ya Yan Uwa Musulmai Masu Imani.

Yana daga cikin hadin kan Musulmai mu so juna gun Taimakawa Da Nuna Damuwarmu akan matsalolin da Yan Uwa ke Fuskanta na yau da kullun.

Hakikanin Gaskiya Rayuwarmu ta Yau mun rasa yan Uwantaka da Annabi SAW Yace muyi riko dashi, sai dai Gaba Gaba muke gun yin Hassada, Mugun Nufi, Zatto, Baƙin Ciki, Zalunci, Yaudara, Kiyayya da Sharri.

Yau Khutubar JUMM'A Na Dan Uwa MAL. ALIYU SKK Almajiri Alkafawee Skk Ya Matukar daga min Hankali Ya Tunasheni Yadda Sahabban Annabi s**a rayu cikin Aminci, so da Kauna da kuma kare Mutuncin juna.

YA Allah Ka Nufemu da Kyautatawa.

✍️Mai Rubutu Ustaz Yusuf Lawal Sa Lanke
08th Rabi'ul Awwal, 1448 H (21 ga Agusta 2026)

Domin saurara ku duba https://t.me/BILALBNRABAAH/2021

Jazakumul Laahu Khairan



Ramadan School for Reflection of Qur'an

23/08/2026

Babu wata Ibada a Musulunci da Annabi ya boye mana! || Mallam Muhammad Nasir Musa Albani



Ramadan School for Reflection of Qur'an

21/08/2026
19/08/2026

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM

Mai Gabatarwa:
Malam Shua'ib Muhammad (Abu Ammar)

Wuri: Dr Shehu Chindo Yamusa III Masjid, Halibiz Mall Keffi

Rana: kowace Laraba, daga Magrib zuwa Isha'i.

07th Rabi'ul Awwal, 1448 H = 19th August, 2026 CE

TaqaballaLaahu Mina Wa Minkum. Ameen

Address

Keffi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Tauheed For Islamic Orientation, Keffi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share