دار القارية قورا نمود Darul Qadiriyyah Kaura Namoda

دار القارية قورا نمود Darul Qadiriyyah Kaura Namoda This is the official page of the Grand Headquarter of Qadiriyyah Sufi Movement Zamfara State Qadiriyyah House Kaura Namoda, Zamfara State

24/08/2026

Da izinin Allah Fitowar Maulana Khalifa Sheikh Muhammadu Sani Sheikh Muhammadul Mahi Kambarawa Kenan a Filin Taro Domin Jagorantar Karatun Ƙasidun Yabon Shugaba (S.A.W) Duk a Cikin Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82) a nan Gidan Qadiriyyah Kaura Namoda

24/08/2026

Maukibin Yamma

Kaitsaye Daga Darul Qadiriyyah Kaura Namoda Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82)

24/08/2026

ZAMAN KARATUN KASIDUN YABON SHUGABA (S.A.W)

Duk a Cikin Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82) a nan Gidan Qadiriyyah Kaura Namoda.

Karkashin Jagorancin Maulana Khalifa Sheikh Muhammadu Sani Sheikh Muhammadul Mahi

Da izinin Allah Fitowar Maulana Khalifa Sheikh Muhammadu Sani Sheikh Muhammadul Mahi Kambarawa Kenan a Filin Taro Domin ...
24/08/2026

Da izinin Allah Fitowar Maulana Khalifa Sheikh Muhammadu Sani Sheikh Muhammadul Mahi Kambarawa Kenan a Filin Taro Domin Jagorantar Karatun Ƙasidun Yabon Shugaba (S.A.W) Duk a Cikin Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82) a nan Gidan Qadiriyyah Kaura Namoda

Cikin HotunaYanda aka Gudanarda Zikirin Amfasu (Halkatul Kubra) ta Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu ...
24/08/2026

Cikin Hotuna

Yanda aka Gudanarda Zikirin Amfasu (Halkatul Kubra) ta Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82)

One Day to go82nd Annual Maulid of the Noble Prophet Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam)
24/08/2026

One Day to go

82nd Annual Maulid of the Noble Prophet Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam)

24/08/2026

Miye Yakamata Wanda Fita Zagayen Maulidi Yayi
Kira Ga Jagororin Halarori
Kira Ga Jagororin Kungiyoyi
Kira Ga Shugabannin Makarantu
Kira Ga Uwayen Yara Da Maga'isan su
Kira Ga Mahalarta Zagayen Maulidi Bakidaya

Tareda Malam Badaru Sheikh Falalu Mahi Kambarawa (Anjasha)

24/08/2026

(07) Shirin Maraba Da Rabi'ul Awwal

MAU'DU'I: Bushara Da Haifuwar Manzon Allah (S.A.W) Daga Annabawa Da Manzanni

Tareda Malam Faruku Sani

24/08/2026

Jawabin Maulana Khalifa Sheikh Muhammadu Sani Sheikh Muhammadul Mahi Kambarawa Kenan a Jawabi a Wajen Taron Ƙarawa Juna Sani (Seminar) Ga Muƙaddaman Dariqar Qadiriyyah A Fadin Jahar Zamfara anan Darul Qadiriyyah Kambarawa Kaura Namoda

24/08/2026

Zikirin Amfasu (Halkatul Kubra) ta Munasabar Maulidin Shugaban Halitta Annabi Muhammadu (S.A.W) Karo Na (82)

Address

Darul Qadiriyyah
Kaura-Namoda

Telephone

+2348137538212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when دار القارية قورا نمود Darul Qadiriyyah Kaura Namoda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to دار القارية قورا نمود Darul Qadiriyyah Kaura Namoda:

Shortcuts

Share