Sheikh Mal. Mamman na mal. Rabiu

Sheikh Mal. Mamman na mal. Rabiu Islamic lecture page

Maulanaa Khalifa Muhammad Na Mal. Rabi'u kenan tareda wasu Daga cikin Yayansa da kuma jikoki. Allah ya qara lpy da nisan...
15/01/2026

Maulanaa Khalifa Muhammad Na Mal. Rabi'u kenan tareda wasu Daga cikin Yayansa da kuma jikoki.

Allah ya qara lpy da nisan kwana maulaya bijahi Rasulullahi s a w 🙏🙏🙏🙏

بسم الله الرحمن الرحيم ثم أورثنا الكتاب الذين اصطفينا من عبادنا فمنهم ظالم لنفسه ومنهم مقتصد ومنهم  سابق بالخيرات بإذن ا...
13/01/2026

بسم الله الرحمن الرحيم

ثم أورثنا الكتاب الذين اصطفينا من عبادنا فمنهم ظالم لنفسه ومنهم مقتصد ومنهم سابق بالخيرات بإذن الله ذالك هو الفضل الكبير.

منا غيتر كو د كو وند بيسام حلرتا ب ييمنا أدعا.
13/01/2026

منا غيتر كو د كو وند بيسام حلرتا ب ييمنا أدعا.

SAUKA! SAUKA!! SAUKA !!!​Ma'ahad Sheikh Rabi'u Gangaren MakarantaKaura Namoda Zamfara State​Amadadin Shuwagabanni da Iya...
01/01/2026

SAUKA! SAUKA!! SAUKA !!!

​Ma'ahad Sheikh Rabi'u Gangaren Makaranta

Kaura Namoda Zamfara State

​Amadadin Shuwagabanni da Iyayen Yara na wannan Makaranta karkashin jagorancin Maulanaa khalifa Sheikh Muhammad Na Mal. Rabi'u

​Suna farin cikin gayyatar Yan uwa masoya zuwa wajen Sankar Al-qur'ani mai girma

​Wanda za'ayi kamar Haka:
​Ranar Laraba: 24 Rajab 1447 / 14 January 2026 ​
Wuri: A harabar makarantar dake Gangaren Makaranta.
Allah ya bada ikon halarta Ameen🤲

​Sanarwa Daga kwamitin shirye-shirye.

Alhamdulillah a garin Saulawa Kenan yankin Kasuwar Daji gurin Addu'ar maulidi.Allah y qarawa Maulanaa lpy da nisan kwana...
10/11/2025

Alhamdulillah a garin Saulawa Kenan yankin Kasuwar Daji gurin Addu'ar maulidi.

Allah y qarawa Maulanaa lpy da nisan kwana Alfarmar Shugaba S. A. W
🙏🙏🙏

https://jmp.sh/Y5Dxwvp2*FALALA FA'IDODI DA KUMA MUHIMMANCIN KWANAKIN GOMAN FARKO NA ZUL-HIJJA*  TARE DA BAYANI AKAN LAYY...
28/05/2025

https://jmp.sh/Y5Dxwvp2

*FALALA FA'IDODI DA KUMA MUHIMMANCIN KWANAKIN GOMAN FARKO NA ZUL-HIJJA*

TARE DA BAYANI AKAN LAYYA

Daga Bakin _Khalifa Malam Muhammad Na Malam Rabiu Gangaren Makaranta Kaura Namoda_

Daukar Nauyi Watsawa _Sheikh Malam Babba Online tv_ ☎️08030529572

27/03/2025

Jawabi da kuma Adduar Rufee Tafseeren Bana daga bakin Khalifa Sheikh Mal. Mamman Na Mal. Rabiu.

SANARWAR RUFE TAFSEERA gobe Sheikh Mal. Muhammad Na Malam Rabi'u zai Haktama Rufe gudanar da Tafsirin Al qur ani Mai Gir...
26/03/2025

SANARWAR RUFE TAFSEER
A gobe Sheikh Mal. Muhammad Na Malam Rabi'u zai Haktama Rufe gudanar da Tafsirin Al qur ani Mai Girma na Wannan Shekara wanda yake gudanarawa a Zawuyyarsa dake Gangaren Makaranta Kaura Namoda da misalin karfe sha daya na safe.

*_Tarihin Karatu Da Rayuwar_*  *KHALIFA MALAM MUHAMMAD NA MALAM RABIU GANGAREN MAKARANTA* (Kaura Namoda, Zamfara State)T...
21/03/2025

*_Tarihin Karatu Da Rayuwar_*

*KHALIFA MALAM MUHAMMAD NA MALAM RABIU GANGAREN MAKARANTA* (Kaura Namoda, Zamfara State)

Tare Da Mansur Shafi'i 🎙️Daga Gidan Redion 📻Jahar Zamfara, Gusau.

Ayi Saurare Lafiya 👂
Mae Buqata yayi Magana
0701 766 9472
0816 412 6320.

Zaku iya Samun (Audio) na Tafsirin Maulana Khalifa Sheikh Mal. Mamman Na Mal. Rabiu Gangaren Makaranta Kaura Namoda, In ...
07/03/2025

Zaku iya Samun (Audio) na Tafsirin Maulana Khalifa Sheikh Mal. Mamman Na Mal. Rabiu Gangaren Makaranta Kaura Namoda, In Sha Allah tun daga 2018 har zuwa yanzu, tare da sauran littafai irinsu Hamziyya, Alburda, Ibn Duraid, Badmasi, Ruhul Adab, Daliyya, da sauran karatuttuka na wurin Maulud, Sabka da sauransu.

Mai bukata Sai Yayi Magana.
0701 766 9472 .

06/03/2025

Zaku' iya Samun (Audio) na Tafsirin Maulana Khalifa Sheikh Mal. Mamman Na Mal. Rabiu, In Sha Allah

Mai bukata Sai Yayi Magana

26/02/2025

23-Malam Ibrahim arzika sarkin malamai
Wuri Gobirawa (Mata).
Lokaci 9:00 Zuwa 10:00 na safe

24-Khalifa Malam Ibrahim Sulen Maru.
Wuri: Masallacin Sagi kusa da gidan Alh Yusuf Batola
Lokaci: 5:00 zuwa 6:00 na yamma.

25-Malam Ma'mun Muhammad.
Wuri: Zawiyyar Gidan.
Lokaci: 11:00 zuwa 12:00 na Rana.

26-Malam Salisu Sulen Maru
Wuri: Masallacin Sheikh Mal. Sulen Maru, Gangaren makaranta.
Lokaci: 8:30 zuwa 09:30 na safe

27-Malam Aminu Muhammad
Wuri: Zawiyyar Guiwa, K/Namoda
Lokaci: 4:30 zuwa 5:30 na yamma.

28-Malam Mustapha Abdurrahim
Lokaci: 10:00 zuwa 11:00 safe.

29-Khalifa Malam Yahaya Umar Gago
Wuri: Makarantar Darul-Hadith, Dogon jijji.
Lokaci: 11:00 zuwa 12:00 rana.

30-Malam Suleiman Baban Fatima
Wuri Dadin kowa
Lokaci 1:00 zuwa 2:00 na rana.

31-Malam Suleiman Baban Fatima.
Wuri 'Yar dole.
Lokaci 3:00 zuwa 4:00 na yamma.

32-Malam Falalu Abubakar Khalifa
Gabaken Mesa 11:00 Zuwa 12:00 na rana.

33-Malam Rufa'i Ibrahim
Wuri Zawuyyar Bayan Maƙabarta Sabuwar kaura.
Lokaci 8:30 zuwa 9:30 na Dare.

34-Malam Dan Shehu.
Wuri Zawuyyar Yankware
Lokaci 5:00 zuwa 6:00.

35-Imamu Mahadi Zakiru Musa.
Wuri Masallacin.
Wurin Zakiru mai kifi bakin tasha.
Lokaci 2:00 zuwa 4:00 na yamma.

36-Malam Yusha'u Tanimun.
Wuri Zawuyyar Alhaji Tanimun mai aya bayan poly.
Lokaci 5:00 zuwa 6:00 na yamma.

37-Malam Yusuf Namakka.
Wuri Shehu Ibrahim Inyass Islamiyya.
Lokaci 8:00 zuwa 9:00 na safe.

38-Malam Ashiru Abdullahi
Wuri Zawuyyar Bayan Poly
Lokaci 2:00 zuwa 4:00 na rana.

39-Malam Abubakar Fari
Wuri Zawuyyar Baicen Bugaje.
Lokaci 5:00 zuwa 6:00 na Yamma.

40-Malam Mukhtar Abdu
Wuri Zawuyyar Malam Abdu Gambun gabas
Lokaci 9:00 zuwa 10:00 na dare.

41-Malam Idris Liman
Wuri Zawuyyar Shiyar Nafiu mai gyaran ido.
Lokaci 5:00 zuwa 6:00 na yamma.

41-Malam Dan Shehu Yankware
Wuri Tudun mai takalme.
Lokaci 2:00 zuwa 4:00 na yamma.

42-Malam Shehu Na 'Yan zikiri.
Wuri Mallamawar gabas.
Lokaci 8:00 zuwa 10:00 na safe.

43-Malam Hassan Mallamawa.
Wuri Zawuyyar Mallamawa.
Lokaci 5:00 zuwa 6

Address

Gangaren Makaranta
Kaura-Namoda

Telephone

+2348027771716

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Mal. Mamman na mal. Rabiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Mal. Mamman na mal. Rabiu:

Share