Al-kyambary TV

Al-kyambary TV سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

10/01/2026

WANNAN SHINE TSANTSAR GASKIYA (H) YA SHEIKH 🤲

08/01/2026

Hassada mugun ciwo Allah ya raba mu da ita.
Rahimakallahu ya sheikh

08/01/2026

Technology!!!
Rahimakallahu ya sheikh

(إنما يخشى الله من عباده العلمآء)"Malamai" a cikin wannan sashe na ayar Ƙur'ani ba su ne malaman da wasu ke ɗauka ba, ka...
08/01/2026

(إنما يخشى الله من عباده العلمآء)
"Malamai" a cikin wannan sashe na ayar Ƙur'ani ba su ne malaman da wasu ke ɗauka ba, kamar masu karantarwa, ko wa'azi.

Wani abu ne na daban ayar ke nufi, kuma ga shi kamar haka:

1- Duk wani da ke tsoron Allah, to doli yana da wani kaso na ilimi da ya cancanta ta sanadiyyarsa a ce da shi "malam" ko da kuwa ba ya da wata makaranta da yake jagoranta, ko yake karantarwa, kuma ko da kuwa ba a san shi mai da'awa da wa'azi ba.

2- Ba doli don mutum na da ilimin da za a ce da shi "malam" ya kasance doli yana tsoron Allah.

3- Ana iya haɗuwa tsakanin ilimi da kuma rashin tsoron Allah.

4- Ba mai tsoron Allah sai mai ilimi game da Allah.

5- Ilimi shi kaɗai ba aiki ba ya zama dali na a yi yabo ga mai shi.

6- Ba duk wani da ke da makarantar allo ko islamiyya, ko yake wa'azi ko da'awa, dole mai tsoron Allah ba ne.

7- Idan aka soki malami saboda watsi da ya yi da iliminsa ba a kafa hujja da wannan aya don a ba shi kariya; domin a cikin ayar babu bayar da kariya ga wanda ya yi watsi da tsoron Allah.
Copy

07/01/2026

Masu Zabe A Basu Kudi; Daga Karshe ~ Sheikh Ahmad Yusuf Tijjani Guruntum

06/01/2026

SIRRIN SHINE TSANTSAR YAƘINI!!!

06/01/2026

Turanci AI Sheikh Aminu Daurawa (H)

05/01/2026

MIKIYA.....💪
Allah ya karɓi shahadar ka abi ABDUL RAHMAN

04/01/2026

TARGET ƊIN KAULAHA SHINE KUƊI DA MATA!!!

03/01/2026

Duk Nigeria ba ƴan adawa
Rahimakallahu ya sheikh 🤲

Address

Gusau
Kaura-Namoda

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-kyambary TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Al-kyambary TV:

Share