Jibwis Mashi LG

Jibwis Mashi LG Domin Manufofin Kungiyar Jibwis

26/08/2026

Assalamu alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh.

Gobe Alhamis 14th Rabi'ul Awwal, 1448 (27/08/2026).

TUNATARWA GAME DA KARATU.

Ana tunatar da dukkan ɗaliban Ilimi da membobin wannan markaz cewa za a ci gaba da karatun bayan sati biyu-biyu, kamar yadda aka tsara (Alhamis):-

1. ترجمة القرآن الكريم
2. أصول السنة
3. منظومة الآجرومية

🕣Lokacin fara karatu: Bayan Sallar Isha'i (8:40pm)

🏫Wurin karatu: Islamiyyar bayan Ofishin NEPA.

Allah Ya bamu ikon halarta.

📢 SANARWAAna sanar da al’ummar Musulmi cewa, daga gobe Asabar, za a fara karatun littafin:«لَا إِلٰهَ إِلَّا اللهُ»📍 Wur...
21/08/2026

📢 SANARWA
Ana sanar da al’ummar Musulmi cewa, daga gobe Asabar, za a fara karatun littafin:
«لَا إِلٰهَ إِلَّا اللهُ»
📍 Wuri: Babban Masallacin Juma’a na Yamma. Jibwis Mashi.
🕰️ Lokaci: Tsakanin Maghrib da Isha’i.

Ana gayyatar kowa da kowa, Allah Ya ba mu ikon halarta, Ya amfanar da mu da abin da za a karanta.

21/08/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh.

Juma'ah 08th Rabi'ul Awwal, 1448 (21-08-2026).

1- LOKUTAN SALLAH.

i) Asri 3:45
Iqama 3:55

ii) Isha'i 7:55
Iƙama 8:05

﴿إِنَّ الصَّلَاةَ كَانَتْ عَلَى ٱلْمُؤْمِنِينَ كِتَابًا مَوْقُوتًا﴾
(سورة النساء)

2- WA'AZIN SATI-SATI.
Za a gabatar da shi a Masallacin kusa da gidan Nasabi, Honde, Tsakanin Maghrib da Isha'i.

Allah ya bada ikon halarta.

15/08/2026

Today is Saturday 2nd Rabi'ul Awwal, 1448.
(15-08-2026).

14/08/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh.
*Juma'ah 30th Safar, 1448 (14-08-2026).*

1- LOKUTAN SALLAH.
Isha'i kaɗai ta canja

i) Isha'i 8:00
Iƙama 8:10
﴿إِنَّ الصَّلَاةَ كَانَتْ عَلَى ٱلْمُؤْمِنِينَ كِتَابًا مَوْقُوتًا﴾
(سورة النساء)

2- WA'AZIN SATI-SATI.
Za a gabatar da shi a Masallacin fande kusa da gidan Nasbi, Tsakanin Maghrib da Isha'i.

Allah ya bada ikon halarta.

08/08/2026

Big shout-out to my newest top fans! Suleiman Isah Sugwala, Usman Shagari Mu'azu

07/08/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh.
Juma'ah 23th Safar, 1448 (07-08-2026).

1- LOKUTAN SALLAH.

i) Asri 3:50
Iqama 4:00

ii) Isha'i 8:05
Iƙama 8:15

iii) Asuba 5:05
Iƙama 5:15
﴿إِنَّ الصَّلَاةَ كَانَتْ عَلَى ٱلْمُؤْمِنِينَ كِتَابًا مَوْقُوتًا﴾
(سورة النساء)

2- WA'AZIN SATI-SATI.
Za a gabatar da shi a Masallacin kusa da gidan Marigayi Alh. Haro kurma, bakin kasuwa, Tsakanin Maghrib da Isha'i.

Allah ya bada ikon halarta.

Kwamitin Ilimi da wa'azi, Mashi.

31/07/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh.
Juma'ah 16th Safar, 1448 (31-07-2026).

▫️WA'AZIN WATA-WATA.
Za a gabatar da shi yau, a garin Randa, Kuɗin Mota ₦400, za a tafi da Maghriba daga Masallacin Maƙera.

Allah ya bada ikon halarta.

✍️ Kwamitin Ilimi da wa'azi, Mashi.

30/07/2026

Assalamu alaikum wa Rahmatullahi wa Barakaatuh._

MARKAZU ABUBAKAR ASSIDDIQ (R.A) MASHI.

Alhamis 15th Safar, 1448 (30/07/2026)

TUNATARWA GAME DA KARATU

Ana tunatar da dukkan ɗaliban Ilimi da membobin wannan markaz cewa yau Alhamis ne In Shaa Allahu, za a fara karatun:-

1. ترجمة القرآن الكريم
2. أصول السنة
3. منظومة الآجرومية

🕣Lokacin fara karatu: Bayan Sallar Isha'i (8:45pm)

🏫Wurin karatu: Islamiyyar bayan Ofishin NEPA.

Allah Ya bamu ikon halarta.

✍️Sanarwa:
_Sakataren Markaz_

Address

Mashi
Katsina
823102

Telephone

+2348066538073

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Mashi LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share