Aminullah journal

Aminullah journal CEO MAJIDADIN MUSABAQAH πŸ“– TV

And jibwis media katsina state

Dole Mu tallata malam βœŠπŸ’―| Mai Skills Irin na Professor Isa Ali Pantami Bai kamata Ace Yana Wahalar Campaign ba da Yan Ji...
26/08/2026

Dole Mu tallata malam βœŠπŸ’―| Mai Skills Irin na Professor Isa Ali Pantami Bai kamata Ace Yana Wahalar Campaign ba da Yan Jihar Gombe Sunyi Cikakken Tunani da Kawai Yanzu jira Ake governor mai ci yanzu ya gama ya Sauka Pantami Ya hau.

mahaddacin Alqur'ani
mahaddacin Hadissan Manzon Allah SAW
masanin addinin zamani
mai cikakkiyar Amana
mai hangen nesa
mai natsuwa

wallahi Professor Isa Ali Pantami yana daga cikin kaddarorin Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ wadanda Allah ya Albarkacemu dasu ace mai irin wannan Skills din ya fito zai Shugabanceku ku tsaya ana wata hayaniya πŸ€” gaskiya gombawa ku gyara wasu nacan suna nema kwatankwacinsa basu samu ba kai ko turancin kirki bayaji bare larabci 🧏 Allah yasa ku gyara

INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN 😭| Abun nan gaba gaba Kawai yakeyi A jihar Kano Cikin Daren Nan Ansamu Case Na kisan Kai...
26/08/2026

INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN 😭| Abun nan gaba gaba Kawai yakeyi A jihar Kano Cikin Daren Nan Ansamu Case Na kisan Kai A unguwar Daurayi Jihar Kano Amma Cikin ikon Allah An kamasu Amma kano Sai Antashi Tsaye πŸ˜₯

25/08/2026

Gwani Habibu Khamis Liman Ziyara ta musamman

Jama'a wai mi kuke nufi da Hafiz Ammar Ibraheem πŸ˜‚|  Naga kowa yana cire Hotonshi Yana Daura Nashi Gaskiya kakai Ƙara Kam...
25/08/2026

Jama'a wai mi kuke nufi da Hafiz Ammar Ibraheem πŸ˜‚| Naga kowa yana cire Hotonshi Yana Daura Nashi Gaskiya kakai Ƙara Kamfanin Ai Saboda Jama'ar gari Sun ishemu πŸ˜„πŸ€“

KU BAYYANA RA'AYINKU πŸ‘| Mi kuka Fahimta Tsakanin Hoton Farko da na biyu πŸ‘‹ Nidai Na Fahimci Akwai Kauna Ta Musamman Ta Al...
25/08/2026

KU BAYYANA RA'AYINKU πŸ‘| Mi kuka Fahimta Tsakanin Hoton Farko da na biyu πŸ‘‹ Nidai Na Fahimci Akwai Kauna Ta Musamman Ta Alqur'ani Ta Matsayin Uwa da Ι—iya,🀌

25/08/2026

β™₯️ Hafsat Muhammad Sada πŸ‡³πŸ‡¬

25/08/2026

Rayuwa mai albarka

25/08/2026

A baya sheikh Jingir ya bada filim na Billion domin Gina masallacin guzafe sai kaji munufukai sunyi shiru, Amma ynx da aka bada gudunmuwa miliyan 600 don cigaba da ginin fortune university sai kaji munufukai Suna ta haushi........ Allah ya kebo nayi.

Cikin ikon Allah ba'a Samu Salwantar Rai ba πŸ˜₯| INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN πŸ˜” Ayau Muka Samu Labarin Accident na Hafi...
24/08/2026

Cikin ikon Allah ba'a Samu Salwantar Rai ba πŸ˜₯| INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN πŸ˜” Ayau Muka Samu Labarin Accident na HafiMinistan musabaqaqa Dashida Wasu Tawagarsa Bayan Kammala Taron National Conference Wanda ya gudana a jihar Kano A hanyarsu ta komawa Aka Samu Jarabawa Na Accident Amma ba'a Samu Rasa rai ba Sai Ciwuwuka da s**a Samu Ajiki Ammashi Allah ya tsaresa yan'uwa kusasu Addu'a Allah ya basu lapiya Ya kuma Tsare gabaπŸ˜₯

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminullah journal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share