Khalid Bin Walid Foundation, Katsina State

Khalid Bin Walid Foundation, Katsina State العلم قبل القول والعمل

‎*MUHADARAR MAKON MATASA...*‎‎Muna farin cikin gayyatar al'umma zuwa muhadara ta musamman da za ta kasance Insha ALLah k...
17/07/2026

‎*MUHADARAR MAKON MATASA...*

‎Muna farin cikin gayyatar al'umma zuwa muhadara ta musamman da za ta kasance Insha ALLah kamar haka:

‎Taken Muhadara:
‎*MATASAN ALQUR'ANI; ABUBUWAN KOYI GA MATASAN YAU*

‎Malamai Masu Gabatarwa:
‎👉 *Sheikh Abdulbasir Isah Albany (Abu Suhaima)*

👉*‎Malam Aliyu Salisu Maidole (Abu Ihsan)*

Babban baqo na Musamman
📌*Sheikh Goni Nasir Abdulrahman Funtua*
(Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Katsina)

‎Rana: *Asabar* ,
‎03 Safar,1448
‎ 18-07-2026

‎Lokaci:
*Bayan Sallar Magrib*

‎Wuri:
*‎Masallacin Juma'a na Uthman Bn Affan Dandagoro,Kano road Katsina.*

‎📌Ku kasance da shafin Facebook na Jibwis Dandagoro domin kalla kai tsaye(Live) insha Allah ta wannan link din.

‎🔵 *Facebook*
‎👇👇👇👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100091220228167

‎📌Ko Sauke Audio zaurukanmu na WhatsApp ko Telegram ta wadannan links din.

‎🟢WhatsApp
‎👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/I1EMVH6DtO76VZpSR9reBt

‎🟦Telegram
‎👇👇👇👇👇👇👇
https://t.me/joinchat/FGDPxdyJD3UxZmNk

‎Allah ya bada ikon halarta,ya saka ma malam da alkhairi,ya amfanar damu da abinda ake karantar damu,Ameeeen

‎*JIBWIS DANDAGORO*

🕌 *SANARWAR DAWOWAR KARATUTTUKAN IMAM SALIHU ALHASSAN*Alhamdulillah, muna sanar da daukacin 'yan uwa musulmi cewa za a c...
04/06/2026

🕌 *SANARWAR DAWOWAR KARATUTTUKAN IMAM SALIHU ALHASSAN*

Alhamdulillah, muna sanar da daukacin 'yan uwa musulmi cewa za a ci gaba da gudanar da karatuttukan Imam Salihu Alhassan kamar yadda aka saba.

📖 Karatun Tsakanin Magrib zuwa Isha'i – a dukkan masallatai.

📚 Karatuttukan Zaure da sauran majalisun ilimi za su ci gaba a Masallacin Khalid Bin Walid, Dandagoro kamar haka:

• Bayan Asuba – Asabar da Lahadi
• Bayan Asuba – Alhamis
• Bayan Isha'i – Zauren Karatun Magidanta (Asabar da Lahadi)
• Bayan Isha'i – Zauren Karatun Ɗaliban Ilimi (Litinin da Talata)
• Bayan La'asar – Musaffar Alƙur'ani (Juma'a)

📅 Za a dawo daga yau Laraba, 03/06/2026.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya albarka a cikin wannan majalisar ilimi, Ya amfanar da mu da abin da za mu koya, Ya sanya shi hujja gare mu ba hujja a kanmu ba.

Sanarwa:
*Abdullahi Salihu Almujawwid*
07066862942 || 09126961553

📢*SANARWAR MUHADARAH*Gobe Laraba, In shaa Allahu,  za a gabatar da Muhadara kamar haka:🎤 *Mai Gabatarwa:* Sheikh Safiyyu...
21/04/2026

📢*SANARWAR MUHADARAH*

Gobe Laraba, In shaa Allahu, za a gabatar da Muhadara kamar haka:

🎤 *Mai Gabatarwa:*
Sheikh Safiyyu Alkasim Saulawa

📅 Rana: Laraba, 22 April, 2026
🕰 Lokaci: Bayan Sallar La'asar
📍 Wuri: Masallacin Juma'a na Usman Bin Affan Dandagoro.

Za ku iya sauke sautin wannan Muhadara shafukan mu kamar haka:
Whatsapp: https://chat.whatsapp.com/I1EMVH6DtO76VZpSR9reBt
Telegram:
https://t.me/joinchat/FGDPxdyJD3UxZmNk

Allah SWT ya amfanar da mu da abin da aka karantar. Amin

JSM DANDAGORO
03 Zhul Qa'adah 1447
21 April 2026

21/03/2026

Address

Dandagoro
Katsina

Telephone

+2347066862942

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalid Bin Walid Foundation, Katsina State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Khalid Bin Walid Foundation, Katsina State:

Shortcuts

Share