As-habul Yameen Social media

As-habul Yameen Social media Social media And Publicity

Glad tiding and warning 😓🥺
28/08/2026

Glad tiding and warning 😓🥺

Garkuwan Sunnah on duty✍️Allah karawa rayuwa Albarka 🤲
28/08/2026

Garkuwan Sunnah on duty✍️
Allah karawa rayuwa Albarka 🤲

28/08/2026

I accepted 1 fan badge from Ayatullahi Tage.

27/08/2026
26/08/2026

Ranar Hausa ta Duniya ke nan ke gudana daga F*K Radio Tare da :

* Malam Ibrahim Muhammad Dady ( Malam Dady )
* Malam Jibril Buba ( J. B photo's)
* Ahmad Abdullahi ( As-sunny)
* Muhammad Usman Jaurowal

Hausawa ina ku ke ku sa mana ra'ayin ku a comment Dan gane da Wannan Shiri.

Sign by.........
MEDIA DIRECTOR

Dan'uwa rabin jiki,ina taya daukacin Hausawan duniya barka da ranar Hausa ta duniya,tare da fatan Allah ya nuna mana na ...
26/08/2026

Dan'uwa rabin jiki,ina taya daukacin Hausawan duniya barka da ranar Hausa ta duniya,tare da fatan Allah ya nuna mana na shekaru masu zuwa.kuma ina gayyatar masu sauraro da su jira nan ba da jimawa ba zan kawo miku hirar da aka yi dashi Dan'uwan nawa a gidan rediyon tarayya dake garin kashere karamar hukumar Akko jahar Gomben Nigeria(fuk redio).

sing by ....
Director As-habul yameen social media
Yusuf Abdullahi Yusuf(Garkuwan sunnah)

24/08/2026
22/08/2026

Address

KASHERE GOMBE STATE, NIGERIA
Kashere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As-habul Yameen Social media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to As-habul Yameen Social media:

Shortcuts

Share