Jibwis Tv Maraba Abuja

Jibwis Tv Maraba Abuja This is an official page of Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iqamatus Sunnah (JIBWIS NHQ JOS NIGERIA)

Yanakaryar Misulunci Sabida KUDI.ALHAMDULILLAH YAN HISBAN BIU BRANCH SUN SAMU NASARAR KAMASHI A YAU DA SAFE.ALLAH MUN GO...
11/08/2024

Yanakaryar Misulunci Sabida KUDI.
ALHAMDULILLAH YAN HISBAN BIU BRANCH SUN SAMU NASARAR KAMASHI A YAU DA SAFE.
ALLAH MUN GODEMAKA.
KA SAKE TONA ASIRIN ILIN WAYANNAN MUTANEN MASU KARYAR MUSULUNCI SABIDA SU SAMU KUDI.

●Khalipha Mai Amana 🥰❤️●Allah Yakara Lafiya 🤲JiJibwis Tv Maraba Abuja
27/07/2024

●Khalipha Mai Amana 🥰❤️

●Allah Yakara Lafiya 🤲

JiJibwis Tv Maraba Abuja

💥Samakon da'a kenanWallahi muddin kanaso a bika wallahi kaima sai kabi  Ko ka gane ko baka gane ba haka karatun yake JJi...
27/07/2024

💥Samakon da'a kenan

Wallahi muddin kanaso a bika wallahi kaima sai kabi

Ko ka gane ko baka gane ba haka karatun yake

JJibwis Tv Maraba Abuja

LABARI: Manajan Bankin Keystone dake Gusau babban birnin jihar Zamfara State, ya karbi musulunci jiya a masallacin Juma'...
20/07/2024

LABARI: Manajan Bankin Keystone dake Gusau babban birnin jihar Zamfara State, ya karbi musulunci jiya a masallacin Juma'a na Umar Bin Khaddab dake Byepass Gusau.

An raɗa masa suna Abdulrahim a matsayin sabon sunan da ya zaɓa

Wane fata kuke masa?

Jibwis Tv Maraba Abuja

Munji kuma munyi biyayyaAna magana ne da matasa masu jin maganar iyayen su masu biyayya ga Malaman su masu fatan alkhair...
18/07/2024

Munji kuma munyi biyayya

Ana magana ne da matasa masu jin maganar iyayen su masu biyayya ga Malaman su masu fatan alkhairi ga Shugabannin su, masu addu'a ga kasar su
Jibwis Tv Maraba Abuja

Zukatan wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba zasu yi fari ba. Follow Jibwis Tv Maraba Abuja
06/07/2024

Zukatan wasu mutanen kamar Gawayi suke, in zaka wanke sau dubu ba zasu yi fari ba.


Follow Jibwis Tv Maraba Abuja

03/05/2024

Masha Allah

Izala ikon AllahAiki tukuru ba dare ba Rana Ba kauye ba Birni Allah ya saka maku da AlkhairiJibwis Tv Maraba Abuja
03/05/2024

Izala ikon Allah
Aiki tukuru ba dare ba Rana
Ba kauye ba Birni
Allah ya saka maku da Alkhairi
Jibwis Tv Maraba Abuja

Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria2027 for Malam insha Allah NASRUN MINNALLAH 💯Khairan insha Allah
28/04/2024

Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria
2027 for Malam insha Allah

NASRUN MINNALLAH 💯
Khairan insha Allah

05/04/2024

Har yanzu akwai sauran alheri!

"Ma'aiki Sallallahu alaihi wa sallama ya fito don ya bayyana haƙiƙanin yaushe ne daren laylatut Ƙadr, sai ya samu wasu suna rigima...

Ma'aiki sai y ce: Na fito don n bayyana muku wana dare ne na Laylatut Ƙadr, sai na samu wane d wane suna rigima, sanadiyyar haka aka mantar da ni, ina fatan kuma hakan ya zama alheri a gare ku, don haka ku neme shi a daren 25, 27, 29"

(Bukhari)

01/04/2024

Wallahi Dana raba dare ina tahajjud inwayi gari in rasa Sallar Asubahi cikin jam'i gara na hakura banyiba Shiyafi mun..!!!

Yayin gabatar da addu'ah kenan daga TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA wand Ustaz Ibrahim Muhammad Gandu ke gabatarwa tare da ...
27/03/2024

Yayin gabatar da addu'ah kenan daga TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA wand Ustaz Ibrahim Muhammad Gandu ke gabatarwa tare da Alaraman sa Ustaz Mu'azu Adam bala japan ababban masallacin juma'ah na 001 na hadaddiyar kungiyar JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKAMATU'SUNNAH (JIBWIS NHQ JOS NIGERIA) KARU BRANCH NASARAWA STATE

Allah ya sakawa malam da Alkhairi ya karawa rayuwarsa Albarka, kamar yanda ya shayar da mu karatu ya Allah ka Shayar da shi a Aljannah 🤲

Follow and sharJibwis Tv Maraba Abuja

Address

Karu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Tv Maraba Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share