Da'irar Musaffa TV

Call Directions

Da'irar Musaffa TV Zaburar da al'umma da kuma karawa juna sani akan Ilimin alƙur'ani mai gairma,da sauran ilimoma da s**a shafi addinin mu da zamantakewar mu

21/07/2026
21/07/2026

Allah M Hussaini Maidiwani Crc

daka gidan gwamna me kano da kewaye dake gabatar da sunan dansa ayau talata muna rokan Allah yaraya
21/07/2026

daka gidan gwamna me kano da kewaye dake gabatar da sunan dansa ayau talata muna rokan Allah yaraya

Madina tayi kira Shatiman Mahaddata Alqur'ani na Nigeria Goni misbahu Aliyu baba Gwani Allah yasaukeku lafiya ayimana zi...
27/02/2026

Madina tayi kira

Shatiman Mahaddata Alqur'ani na Nigeria
Goni misbahu Aliyu baba Gwani Allah yasaukeku lafiya ayimana ziyara

Gayyata ta musamman
03/02/2026

Gayyata ta musamman

Alhamdu lillahi Yau Asabar  31/1/2026/ Majalisar qoli ta Mahaddata Alqur'ani ta Nigeria Ta tabbatar da nadin Gwani Abdur...
31/01/2026

Alhamdu lillahi Yau Asabar 31/1/2026/

Majalisar qoli ta Mahaddata Alqur'ani ta Nigeria
Ta tabbatar da nadin Gwani Abdurrahman Dan Alaramma A matsayin Turakin Mahaddata Alqur'ani na Abuja Domin qoqarinsa da jajircewa Dakuma qara zaburar da Matasa kan Alqur'ani Kuma Allah yatashi riqo.

Sidil Furuk Gwamnan Mahaddata Alqur'ani na Kano

DA'IRAR MUSAFFA NIGERIA

Tunda ake S A Tsangaya a jihar Kano ba a taba S A Tsangaya me kishin Tsangaya da yan Tsangaya irin wannan bawan Allahn G...
07/01/2026

Tunda ake S A Tsangaya a jihar Kano ba a taba S A Tsangaya me kishin Tsangaya da yan Tsangaya irin wannan bawan Allahn Gwani Musa Falaki ba, wasu Gwamnatocin ma ba a san sunan waye ya rike irin wannan muƙamin ba, bare an san aikin da su ka yi, bare kuma korafi a kan sun yi kaza ba su yi kaza ba.

Idan aka buɗe zuciya za a gane shi aikin sa bayar da shawara ne ba zartarwa ba, kuma ba Hukuma ce da shi da ake ware mata wani kaso domin yin wani aiki ba, aikin bayar da shawara, idan ya bayar an dauka Shikenan idan ba a ɗauka ba, shi dai ya yi nashi aikin.

Wannan bawan Allah ta karkashin ofishin sa ya saka wasu daga cikin yan'uwa ƴan Tsangaya cikin farin sau babu adadi. Ba za iya yi wa kowa komai ba, k**ar inda ko Gwamnatin tarayya bata isa ta yi wa kowa komai ba, duk abin da za a yi a gwamnati ko ta jaha ko ta Tarayya ko ta Local Government sai kana da rabo za ka samu.

Jahilci da hassda da son zuciya da rashin sanin ya tsarin gwamnati yake, shi ne zai sa idan ba a yi tsari da kai ba ka ce ba a yi, ko ka ce ba a yi daidai ba, idan kuma an yi da kai ka ce an yi daidai, wannan ya zama banbaɗanci na siyasa, idan kuwa haka ne k**ata ya yi mutum ya fito fili ya k**a siyasa haikan domin cimma burin sa.

Idan mutum yana son gaskiya kuma yana son kawo ci gaba a wani tsari, to Gwamnati ake ƙalu balan ta ba wai wani wanda yake da wani muƙami ba, domin wanda ya bayar da wannan muƙamin ya fika sanin wa ya bawa mukami, ya fika sanin iya hurumin aikin sa, idan wanda ya bawa aiki baya yin abin da Yak**ata to ya fika sani, tunda shi ya bashi aikin.

Wannan bawan Allah Ya yi Abubuwan alkhaiiri da yawa a Tsangaya wanda tun zamanin Malam Ibrahim Shekarau ba a yi su ba.

Muna yi masa fatan alkhaiiri da fatan samun nasara a wannan aiki da aka bashi da fatan samun kujerar zartarwa da tafi ta bayar da shawara domin kawo ci gaba ga Alarammomi.

Allah ya shiga Lamarin sa Amin

Yasir Gwani Badamasi

06/01/2026

Yanzu Mun Ransar Da Gidan Gwamnatin Kano
Saura Villa In Sha Allah

Mai Bawa Gwamna Shawara Wato S.A Tsangaya GWANI MUSA FALAKI. yayi abun ayaba Dama yasaba Da qoqari Akan Yan Tsangaya Allah yayi Masa Jagora Allah yakareshi Daga Sharin MaqiyaYanzu Mun Ransar Da Gidan Gwamnatin Kano
Saura Villa In Sha Allah

Mai Bawa Gwamna Shawara Wato S.A Tsangaya GWANI MUSA FALAKI. yayi abun ayaba Dama yasaba Da qoqari Akan Yan Tsangaya Allah yayi Masa Jagora Allah yakareshi Daga Sharin Maqiya

ALHAMDU LILLAH GA GWAMNAN MATASAN  MAHADDATA ALQUR'ANI KATSINA STATE WANNAN TAFIYACE TA HADINKAN  MATASANDA QARA ZABURAR...
12/12/2025

ALHAMDU LILLAH
GA GWAMNAN MATASAN MAHADDATA ALQUR'ANI KATSINA STATE
WANNAN TAFIYACE TA HADINKAN MATASAN
DA QARA ZABURARWA AKAN ALQUR'ANI.
DAYA BAYAN DAYAN ZASU BIYO IN SHA ALLAH.

DAGA DA'IRAR MUSAFFA NIGERIA
10/12/2025

ALHAMDU LILLAH GA GWAMNAN MAHADDATA ALQUR'ANI YOBE STATE WANNAN TAFIYACE TA HADINKAN  MATASANDA QARA ZABURARWA AKAN ALQU...
03/12/2025

ALHAMDU LILLAH
GA GWAMNAN MAHADDATA ALQUR'ANI YOBE STATE
WANNAN TAFIYACE TA HADINKAN MATASAN
DA QARA ZABURARWA AKAN ALQUR'ANI.
DAYA BAYAN DAYAN ZASU BIYO IN SHA ALLAH.

DAGA DA'IRAR MUSAFFA NIGERIA
3/12/2025

Address

Danladi Nasidi
Kano

Telephone

+2347036930915

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar Musaffa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share