19/08/2026
GODIYA TA MUSAMMAN
1. Ina godewa Allah Madaukakin Sarki wanda ya bani ikon rubuta wannan littafi.
2. Ina godiya ga Shugaba ﷺ wanda ya zama Sababin Arzikina na Duniya da Lahira.
3. Ina godiya ga Maulana Amirul Jayshi Dr. Sheikh Nasir Kabara, wanda ya sanar da ni kuma ya shayar da ni kaunar Allah da Ma’aikin Allah ﷺ.
4. Ina Mika Godiyata ga Maulana Khalifa Dr. Qaribullah Dr. Nasir Kabara, wanda ya ci gaba da bani kulawa ta musamman, bayan Maulana Amirul Jayshi.
5. Godiya ta ga wanda ya dauki nauyin buga wannan littafi Alh. Nura Husaini President, Allah Yasaka Masa da Alkhairi ya ji kan Magabatan sa.
6. Ina Mika Godiyata ga Dr. Shehu Usman Nurayni Kabara wanda ya Karfafeni akan rubuta wannan littafin.
7. Ina Mika Godiyata ga Prof. Matabuli Shehu Kabara wanda yake Taimakona da Shawarwari akan wannan littafin.
8. Godiya ga ’Yan Kwamitin Kaddamar da wannan Littafi, Tun daga Shugaban wannan kwamiti Barr. Garzali Ahmad Muwaffaq da shauran Members Allah ya saka muku da Alkhairi
9. Godiya ga duk waɗanda S**a samu halartar wannan taro, Tun daga maiyan Shayhunnai, Manyan Mmalamai, Manyan baki, Jami’an tsaro, Yan Karidu, Da shauransu, Allah ya sakawa kowa da Alkhairi.