SAUTU TV

SAUTU TV An bude wannan page ne domin ilmantarwa,taimakon juna,da kuma karawa juna kauna mahammadur rasulillahi dama sahibul faidha Sheik Ibrahim Inyass

16/03/2026
ASIMATUL FAIDHA YOUTH DEVELOPMENT ASSOCIATION Na farin cikin gayyatarku tare da sanar daku zuwa wajen KHATMAR ALQURANI M...
15/03/2026

ASIMATUL FAIDHA YOUTH DEVELOPMENT ASSOCIATION
Na farin cikin gayyatarku tare da sanar daku zuwa wajen KHATMAR ALQURANI MAI GIRMA na Shekarar 1447AH/2026.

Wanda Maulana Sheikh Muhammadul Kabir Umar Zango Kano yake gabatarwa.

RANAR Litinin 27/Ramadan 1447=16/03/206

Lokaci: KARFE 5 na yamma.

Wuri: ZAWIYYAR ASIMATUL FAIDHA ZANGO DAKE KAN TITIN MASU GADAGI BAYAN MASALLACI IDI NA KOFAR MATA
Ku biyo a Facebook ta shafin
Asima TV
Sautu Ahli faidha
Shura TV
Inyassiyya
Don kallonmu Kai tsaye
ALLAH YA BADA IKON ZUWA.

Address

Kofar Wambai
Kano
SAUTU

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAUTU TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to SAUTU TV:

Share