Shi'anci ZALLA

Shi'anci ZALLA Shafi Ne Da Ke Tattauna Al'amura Da S**a Shafi Y'an Shi'a Da Shi'anci Ba Tare Da Kallon Bambancin Ba!!
(1)

Muna Alfahari Cewa Mazhabar Mu Ita Ce Ta Ja'afariyya, Kuma Fiƙihunmu Wanda Yake Teku Ne Da Ba A Ganin Karshensa Shi Ne Fiƙihun Ja'afariyya!!

26/08/2026

Hakuri Ba Rauni Ba Ne, Hikima Ce.

26/08/2026

“Ba a neman adalci a wajen wawa.”

—Imam Ali (As).

25/08/2026

Jefan Shedan A Kano Yau

25/08/2026

Garin Da Mahaifiyar Annabi Muhammadu S.a.w Take Kwance A Kabarinta A.s Abwa #

25/08/2026

Allah Zabe Sayyada Aminatu A.s Da Sayyid Abdullahi A.s Saboda Zamanin Babu Mai Tsarkin Su Da Imanin su

25/08/2026

Wajibi ne Son Sayyada Aminatu A.s da Sayyid Abdullahi A.s Saboda Allah Ya zabe Su sama da Kowace Uwa Da Uba

25/08/2026

Yau Kowane Musulmi Yana Farin Ciki Marar Iyaka, Amma Bada Lakurawa

25/08/2026

Makura Farin Ciki Ka Samu kanka A Cikin Masoya Sayyada Aminatu A.s Sayyid Abdullahi A.s kawai Ka Ce Alhmdulillah

25/08/2026

Sayyada Aminatu A.s Silar Samuwar Arzikin Duniya Da Lahira

25/08/2026

Ina Masoya Sayyada Aminatu A.s Da sayyida Abdullahi A.s Ku Yi Salati Daya Zuwa Ga Ruhin Su Mai Tsarki

Address

Dala
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shi'anci ZALLA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Shi'anci ZALLA:

Shortcuts

Share