Tambayi Musulmi

Tambayi Musulmi We are a group of Muslims based in USA. We are dedicated to educating you about Islam, giving you a chance to hear about Islam from practising Muslims.

24/03/2024

Haƙiƙa dan adam bashi da wani maƙiyi da ya wuce Shaiɗan. To ka nemi tsarin Allah daga gare shi

03/01/2024

DAGA TASKAR ALQUR'ANI ..!!!

Alqur'ani ya yi bayanin cewa daga cikin ni'imar da Allah zai yi wa 'yan Aljannah akwai cire duk wani qulli tsakaninsu, tare da sanya musu tsananin qaunar juna.

Ashe rashin qullin zuci da rashin jin haushin juna wata babbar ni'imar Aljannah ce da ake azurta bayin Allah da wani sashinta tun daga nan duniya.

Yi qoqarin shiga cikin wannan ni'imar tun yanzu; domin wadanda s**a shigeta a duniya su za su fi saurin shigarta a lahira.
Allah Ka shigar damu duniya da lahira. Ameen.

Jameel Muhammad Sadis

26/03/2023

Muna yiwa kowa barka da Azumin Ramadan, Allah ya karbi ibadunmu Ameen

26/02/2023

Allah ya zaɓa mana Shuwagabanni na gari, waɗanda zasuji tausayin mu Ameen

19/01/2023

Duk yadda zaka yi, kada ka bari kaje gaban Allah da Haƙƙin wani a kanka

29/07/2022

Yau juma'a, kada ku manta da yiwa Annabi Salati

15/06/2022

Duk yawan Zunubanka, kada ka taɓa yanke tsammani daga Rahmar Ubangiji

03/05/2022

Muna taya ɗaukacin Mabiya wannan page mai Albarka murnar idi na karamar sallah. Da fatan Allah ya maimaita mana

18/04/2022
04/04/2022

Muna taya daukacin Musulmi na wannan gida, murnar shigowar watan Ramadan, da fatan Allah ya karɓi ibadun mu Ameen

Address

Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tambayi Musulmi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Tambayi Musulmi:

Share