Mumina TV

Mumina TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mumina TV, Religious Center, Kano.

30/05/2026
19/05/2026

KWANAKIN MASOYA

Da nakan yi mamakin yanda Sahabbai suke iya fita har kasuwa su rangada Kabbara kowa yana ji har a amsa musu.

Amma daga baya na lura masu goyon baya da kaunar Kulob -kulob, ba sa kunyar yin kururuwa da nuna kaunarsu ga na su, sai na gano irin shaukin Sahabbai ga abin kaunarsu.

Ka yi kururuwa da nuna shauki a wadannan kwanaki, ta hanayar yin Kabarbari, da Hailala, da Hamdala. Idan suna da 'valentine day' kai kuwa kana da 'Ten days'.

Ka yi ibada a so ka a kaunace ka.
A kaunace ka ya sa a yarda da kai.
A yarda da kai a kusanto da kai.
A kusanto da kai Ka shiga ayarin masoya.

✏️ Dr. Abdulkadir Isma'il
Gabatarwa: Abu-unaisa

KADA KI SAKE AYI BABU KE KASANCE A SHARADA KWANAR GANDUJE
16/05/2026

KADA KI SAKE AYI BABU KE KASANCE A SHARADA KWANAR GANDUJE

16/05/2026

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 12:00
Tuesday 09:00 - 12:00
Wednesday 09:00 - 12:00
Thursday 09:00 - 12:00
Saturday 09:00 - 12:00
Sunday 09:00 - 12:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mumina TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share