Liberty Choir Of St.Paul's Catholic Church Unguwar Gwamna.

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Liberty Choir Of St.Paul's Catholic Church Unguwar Gwamna.

Liberty Choir Of St.Paul's Catholic Church Unguwar Gwamna. WAKOKIN KIRISTA CIKIN HARSHEN HAUSA

Mr Yakubu Elisha will release his Gospel song track title "KU FALKA DAGA BACCI" on Easter Sunday. So you have to quickly...
05/04/2023

Mr Yakubu Elisha will release his Gospel song track title "KU FALKA DAGA BACCI" on Easter Sunday. So you have to quickly subscribe to his YouTube channel, Mr Yakubu Elisha TV

04/12/2022

Happy Sunday to all the people in this page

04/11/2021

Hi

05/07/2020

Happy Sunday to all members of this Choir, have a nice day.

27/06/2020

Yau Asabar 27/6/2020 "LIBERTY CHOIR" zata koyi sabuwar wak'ar "Ina bada gaskiya" Composed by Bro. Peter (B) from "LIBERTY CHOIR." Allah ya taimakemu Amin!

10/05/2020

Liberty Choir wish you happy sunday

26/04/2020

LIBERTY CHOIR na taya duk masoyan wannan shafi bak'in cikin hana sujadar da aka yi, da kuma Choir practice, da fatan zamu cigaba da rairawa a gida, domin duk mai rairawa yana yin adu'a ne sau biyu sabo da haka bari muyi adu'a domin Allah ya kawo mana karshen annobar COVID~19 nan bada jimawa ba.

07/12/2019

Yau Asabar 7/12/2019 zamu gabatar da sababi wakokin mu kamar haka:- (1)MUJE WURIN DAN ALLAH. (2) MAI TSARKI-MAI TSARKI. Duk acikin shirye-shiryen "CHRISTMASS"

22/09/2019

"LIBERTY CHOIR" NA YIWA BAK'I NA NESA DA NA KUSA BAN GAJJIYAR TARON MU, DA FATAN KOWA YAJE GIDA LAFIYA. ALLAH YAKAI MU NA:-"YEAR 2020" LAFIYA AMIN !!!

22/09/2019

GAIYATA! GAIYATA!! "LIBERTY CHOIR" NA FARINKIN GAIYATAR KOWA DA KOWA ZUWA WAJEN TARO WANDA ZA'A YI KAMAR HAKA:- Rana:Lahadi 22/9/2019. Wuri:ST.PAUL'S CATHOLIC CHURCH UN/GWAMNA. Lokaci:12:00am. ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMIN !!!

16/08/2019

Menene yasa K'unjiyar "CHOIR" ta fi kowacce k'unjiya tsanani, da dokoki na raira "WAK'A"???

Address

Kano

Telephone

+2348132116338

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Liberty Choir Of St.Paul's Catholic Church Unguwar Gwamna. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share