Sheikh Ahmad Tijjani Tukur Yola

Sheikh Ahmad Tijjani Tukur Yola مرحبا بزيارتكم هذا الملتقي المبارك،الذى يشمل القصائد الشيخ احمدالتجاني تكريول كانونيجريا٠

17/08/2026

ASSALATU WASALAMU ALAIKA YA RASULALLAH!

Har abada, na fi jin daɗin mayar da hankali wajen tattauna mas'alolin fiƙihu fiye da mas'alolin da ke haifar da hura wut...
31/07/2026

Har abada, na fi jin daɗin mayar da hankali wajen tattauna mas'alolin fiƙihu fiye da mas'alolin da ke haifar da hura wutar gaba a cikin al'ummar Shugaba ﷺ.

30/07/2026

YA ALLAH KA CECI AL,UMMAR MUSULMI

03/06/2026

يأيها الذين ءامنوا صلوا عليه وسلموا تسليما

25/05/2026

(ASKI) KO (YANKE FARCE) BA SHI DA ALAQA DA INGANCIN (LAIYYA) KO RASHIN INGANCIN TA;

KADAI (MUSTAHABI) NE MUTUM YA BAR (ASKI) KO (YANKAN FARCE) HAR SAI YA YI (LAIYYAH);

AMMA WANDA YA YI (ASKI) KO YA (YANKE FARCE) BA SHI DA WANI LAIFI KUMA BABU ABINDA YA SHAFI YIN LAIYYAR SA.

YA ALLAH KA FAAHIMTAR DA MU ADDINI!

24/05/2026
27/03/2026

صلى الله عليه وسلم

14/01/2026

ALLAH YA QARA KUSANCI!

14/01/2026

Allah ka qarawa Annabi Daraja Sallallahu Alaihi Wasallam.

Address

Gwale 'Yan Alewa
Kano

Telephone

+2348036019778

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ahmad Tijjani Tukur Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Ahmad Tijjani Tukur Yola:

Shortcuts

Share