Sufi Movement Of Nigeria

Sufi Movement Of Nigeria ★ASTAGFIRULLAH 😢
★ALAHUMMA SALLI ALA MUHAMMADU WASALLIM 💓
★LA 'ILAHA ILALLAHU ✊

WANNAN SHINE YOUNG SHEIKH SHIRA,Wanda akafi Sani Da Modibbo Ibrahim Muhammad Nasir Shira Wanda Ya Lashe Gasar Karatun Al...
26/08/2024

WANNAN SHINE YOUNG SHEIKH SHIRA,

Wanda akafi Sani Da Modibbo Ibrahim Muhammad Nasir Shira Wanda Ya Lashe Gasar Karatun Al,Qur,Ani Na Kasa Nigeria Yakuma Wakilchi Nigeria A Gasar ta Gabaa Matakin Duniya Ya samu Saka makon zuwa Mutum Biyu A Duniya

Babban Abun Farin Chiki Wannan Matashi Dan Darikar shehu Tijjani Mahaifin sa sheikh Muhammdun Nasir Imam Shira RTA Wanda Ya Kasanshe Imamul Wa,Izeena Ne Na Annahda Karkashin shugaban chin Maulana Sheikh Shariff ibrahim Saleh Alhussain RTA,
Almajirinsa Kuma Muridinsa

Allah ya Qara Sirri.🙏🙏🙏🙏🙏

Muhammad Isah MG Attijjaniy

LOKACIN DA AKA FARA SAUKARWA DA MANZON ALLAH S.A.W WAHAYI, YANA DAN SHEKARA NAWA ?
16/06/2024

LOKACIN DA AKA FARA SAUKARWA DA MANZON ALLAH S.A.W WAHAYI, YANA DAN SHEKARA NAWA ?

Makkah Mina
15/06/2024

Makkah Mina

Mara lafiyan ƙafafu ya Mike bayan zuwa raudar Manzon Allah - S. A. W
15/06/2024

Mara lafiyan ƙafafu ya Mike bayan zuwa raudar Manzon Allah - S. A. W

HIMMA DAI AHLI CIESSE.Nan wani bangare ne na dimbin-dubatan Ragunan layya da Imam Mahy Ciesse zai rabawa talakawa mabuka...
15/06/2024

HIMMA DAI AHLI CIESSE.

Nan wani bangare ne na dimbin-dubatan Ragunan layya da Imam Mahy Ciesse zai rabawa talakawa mabukata saboda ALLAH.

Muna rokon ALLAH ya karbi wannan sadaukarwa alfarmar MANZON ALLAH (S.A.W).

HAJJIN BANA: Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.T.A) da tawagarsa, ya yin da suke cikin haramar hawan Arfa a yau, AL...
15/06/2024

HAJJIN BANA: Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.T.A) da tawagarsa, ya yin da suke cikin haramar hawan Arfa a yau, ALLAH ya amshi ibada ya kwaranyo albarka, arziki da zaman lafiya ga kasarmu baki daya.

A INA SAYYADA NANA AMINATU RADIALLAHU TA'ALA ANHA UMMIN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM TAYI WAFATI
14/06/2024

A INA SAYYADA NANA AMINATU RADIALLAHU TA'ALA ANHA UMMIN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM TAYI WAFATI

LOKACIN DA MANZON ALLAH S.A.W YAYI HIJIRA ZUWA MADINA, A GIDAN WA YA ZAUNA.
14/06/2024

LOKACIN DA MANZON ALLAH S.A.W YAYI HIJIRA ZUWA MADINA, A GIDAN WA YA ZAUNA.

SHEKARA NAWA MAHAIFIN MANZON ALLAH S.A.W YAYI A DUNIYA SANNAN YAYI WAFATI.
13/06/2024

SHEKARA NAWA MAHAIFIN MANZON ALLAH S.A.W YAYI A DUNIYA SANNAN YAYI WAFATI.

A Matan Annabi Muhammad S.a.w Wacece Ta Haifi Ibrahim Dan Manzon Allah S.a.w
13/06/2024

A Matan Annabi Muhammad S.a.w Wacece Ta Haifi Ibrahim Dan Manzon Allah S.a.w

"DAGA FADAR SARKIN MUSULMI"Duk Malamin da ya sake  hawa mumbari ko ya kunna speaker ya ce Iyayen Annabi Suna wuta za'a ƙ...
04/05/2024

"DAGA FADAR SARKIN MUSULMI"

Duk Malamin da ya sake hawa mumbari ko ya kunna speaker ya ce Iyayen Annabi Suna wuta za'a ƙwace Masallacinsa, kuma har abada ba zai kuma magana da sunan Addini ba ko a wacce jiha yake a faɗin Nijeriya."

~ Mai Alfarma Su'ad Abubakar

Address

Rikadawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sufi Movement Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share