Mu So Annabi صلى الله عليه وسلم

Mu So Annabi   صلى الله عليه وسلم Kasance daga cikin Masoya Annabi (S.A.W) ta hanyar biyayya a gare shi, ganin girmansa da kuma yawait

اللهم صل سيدنا محمد الذى إذا قال صدقـته وإذا سأل أعـطـيتـه صلـى اللـه عليـه وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا

https://www.facebook.com/share/p/1Khcne6WmC/
24/01/2026

https://www.facebook.com/share/p/1Khcne6WmC/

Ubayy bn Ka‘b ya ce yana yawan yin addu’a, sai ya ce wa Annabi ﷺ:
“Ya Rasulullah, ina yawaita yin salati a gare ka. Zan sanya kaso nawa daga addu’ata ya zama salati gare ka?”
Annabi ﷺ ya ce: “Yadda kake so.”
Ubayy ya tambaya:
“Idan na sanya kashi ɗaya bisa huɗu?”
Annabi yace: “Yadda kake so, idan ka ƙara yana da alheri gare ka.”
“Idan rabinsa?”
Annabi yace: “Idan ka ƙara yana da alheri gare ka.”
“Idan kashi biyu cikin uku?”
Annabi yace: “Idan ka ƙara yana da alheri gare ka.”
Sai Ubayy yace:
“To idan na sanya dukan addu’ata salati gare ka?"
Annabi ﷺ yace:
“To Allah zai wadatar maka damuwarka, kuma Ya gafarta maka zunubanka.”
Hadisi (Tirmidhi 2457 – Hasan Sahih).

20/01/2026

اللهم صل على سيدنا محمد سيد الأكرم الأكرمين وعلى آله وسلم تسليما

https://www.facebook.com/share/1FfSyAB5xF/?mibextid=xfxF2i
20/01/2026

https://www.facebook.com/share/1FfSyAB5xF/?mibextid=xfxF2i

ALLAHU AKBAR 🤍

Wata rana Manzon Allah ﷺ ya kammala ibada, yana addu’a yana cewa:

“Ya Allah! Ka gafarta wa Sayyida A’isha (R.A) zunubbanta—
na bayyane da na ɓoye,

wanda ta sani da wanda ba ta sani ba,
na baya da na gaba.”

Ashe Sayyida A’isha (R.A) tana ji. Sai ta ji wani irin ɗadi da farin ciki ya lullube zuciyarta. Ta ce:
“Ya Rasulallahi ﷺ, na gode.”

Sai Manzon Allah ﷺ ya ce mata:

“Wannan addu’ar da na yi miki, ita nake yi wa al’ummata a kowace sallah.”

Allah ka barmu da Kaunar Annabi Alaihissalam.

27/06/2023
28/04/2023

اللهم صل على سيدنا محمد عدد نجوم السماء من يوم خلقت الدنيا إلى يوم القيامة فى كل يوم ألف مرة

17/03/2023

اللهم صل على سيدنامحمد عدد السحاب الجارية وصل على سيدنا محمد عدد الرياح الذارية من يوم خلقت الدنيا إلى يوم القيامة فى كل يوم الف مرة

10/03/2023

اللهم صل على سيدنامحمد عدد انفاسهم وألفاظهم وصل على سيدنامحمد عدد كل نسمة خلقتها فيهم من يوم خلقت الدنياإلى يوم القيامة فى كل يوم ألف مرة

Address

No. 97 Kankarofi Quarters
Kano
700

Telephone

+2347060796981

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu So Annabi صلى الله عليه وسلم posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Mu So Annabi صلى الله عليه وسلم:

Share