Malam Inuwa Dutse Islamic Center

Malam Inuwa Dutse Islamic Center ISLAMIC CENTER

Assalamu Alaikum, insha Allahu kamar yadda aka Saba a wannan Cibiya ta yada Addinin musulunci ta MARIGAYI MALAM INUWA DU...
27/09/2023

Assalamu Alaikum, insha Allahu kamar yadda aka Saba a wannan Cibiya ta yada Addinin musulunci ta MARIGAYI MALAM INUWA DUTSE a gobe Alhamis akwai karatun Littafin HIQBA tare da Malam Balarabe Abubakar, Magriba zuwa isha’i
Allah yaqarawa Malam lafiya AMEEN.

MEDIA AID MASJID INUWA DUTSE

Tomorrow is Thursday!!!Fasting on Thursdays is sunnah, so fast if you are able to. If not, earn reward by reminding othe...
13/09/2023

Tomorrow is Thursday!!!

Fasting on Thursdays is sunnah, so fast if you are able to. If not, earn reward by reminding others. As the caller to an act of ibadah is like its doer (in reward).
BārakAllaahu feekum as you share.

( MASJID INUWA MEDIA AID )

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu,Insha Allahu a gobe Alhamis kamar yadda aka saba za a gudanarda karatun HIQB...
13/09/2023

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu,

Insha Allahu a gobe Alhamis kamar yadda aka saba za a gudanarda karatun HIQBATUMMINATTARIQ tareda Malam Bala Abubakar, A wannan Cibiya ta yada Addinin musulunci ta Marigayi Muhammad Inuwa Dutse (Rahimahullah) Allah yabamu ikon saurara da kuma aiki da Abinda za’a ji Ameen.

(MASJID INUWA DUTSE MEDIA TEAM)

Assalamu Alaikum warahmatullah Kamar yanda sanarwa, ta gudana sakamakon Rashin Lafiya da Malam yakeyi yau ma baza’asamu ...
12/09/2023

Assalamu Alaikum warahmatullah

Kamar yanda sanarwa, ta gudana sakamakon Rashin Lafiya da Malam yakeyi yau ma baza’asamu damar gudanarda karatu ba, sai Allah yakaimu Gobe insha Allah, Allah yaqarawa Malam Lafiya Ameen

Masjid inuwa Dutse media Team

*CIKAKKEN MUMINI*                       Daga Anas Ɗan Malik (Allah Ya ƙara masa yarda) ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce:  *  ...
12/09/2023

*CIKAKKEN MUMINI*
Daga Anas Ɗan Malik (Allah Ya ƙara masa yarda) ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: * "Ɗanyanku bai yi cikakken imani ba har sai ya so wa ɗan uwansa irin abinda yake so wa kansa (na alkhairi)."*
Imamul Bukhari_

Assalamu Alaikum warahmatullah.Jadawalin cigaba da karatu a wannan cibiya ta yada addinin musulunci, (MUHAMMAD INUWA DUT...
10/09/2023

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Jadawalin cigaba da karatu a wannan cibiya ta yada addinin musulunci, (MUHAMMAD INUWA DUTSE ISLAMIC CENTER)Allah yajiqansa da Rahama.
Gobe in Allah yakaimu za’a gudanar da karatun Alqur’ani kamar yadda akasaba a duk ranar Litinin bayan sallar magariba zuwa isha’i,Allah yabamu ikon saurara da kuma amfani da abinda aka saurara.

Bissalam

MASJID INUWA DUTSE MEDIA TEAM

Assalamu Alaikum Yau Babu karatu a wannan cibiya ta yada Addinin musulunci mai sunaMUHAMMAD INUWA DUTSE ISLAMIC CENTER s...
10/09/2023

Assalamu Alaikum

Yau Babu karatu a wannan cibiya ta yada Addinin musulunci mai suna
MUHAMMAD INUWA DUTSE ISLAMIC CENTER

sai Allah yakaimu Gobe Litinin insha Allahu

(Masjid inuwa Dutse media team)

TUNATARWAAZUMIN GOBE LITININ/ALHAMISManzon AllahSAW) ya kasance yana azumtar ranar Litinin da Alhamis.Manzon Allah SAW y...
10/09/2023

TUNATARWA

AZUMIN GOBE LITININ/ALHAMIS

Manzon AllahSAW) ya kasance yana azumtar ranar Litinin da Alhamis.

Manzon Allah SAW ya ce: "Ana daga ayyukan bayi ranar Litinin da Alhamis, sai nake son a daga ayyukana ina mai azumi".

At-Tirmidhi

(MASJID INUWA DUTSE SALLARI)

MASJID MUHAMMAD INUWA DUTSEAmadadin  kwmitin mata na wannan masallaci Yana gayyar Yan uwa matan aure da yanmatan da akas...
08/09/2023

MASJID MUHAMMAD INUWA DUTSE

Amadadin kwmitin mata na wannan masallaci Yana gayyar Yan uwa matan aure da yanmatan da akasa musu ranar aure zuwa gagarumin wa azi Mai taken WAYE NAMIJI YAYA ZANZAUNA DASHI Wanda malam BASHIR IBRAHIM DAURAWA zai gabatar

Ranar Asabar 9/9/2023
Karfe 9:30 na safe zuwa 12:00 na rana

MASJID INUWA DUTSE MEDIA TEAM

08/09/2023

FIQHU

Assalamu Alaikum warahmmatullahi a yau juma’a za a gabatarda karatun (FIQHU)tare da sheikh Muhammad Auwal (Liman)FACEBOO...
08/09/2023

Assalamu Alaikum warahmmatullahi a yau juma’a za a gabatarda karatun (FIQHU)
tare da
sheikh Muhammad Auwal (Liman)
FACEBOOK LIVE STREAMING

LOKACI: Magriba zuwa isha’i

GURI: MASJID INUWA DUTSE SALLARI
(Rahimahullah)

Media Team

Address

Inuwa Dutse Road
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Inuwa Dutse Islamic Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share