ILIMI Tafarkin TSIRA

ILIMI Tafarkin TSIRA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ILIMI Tafarkin TSIRA, Religious organisation, Kano.

ILIMI Tafarkin TSIRA kafa ce a YouTube channel da zata dinga kawo muku fadakarwa, wa'azozi, hudubobi da karatuttukan malaman mu na addinin musulunci na Nigeria da sauran kasashen duniya.

Hotuna: Isowar Shugaban Jibwis Nigeria Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau Wajen taron masu ruwa da tsaki a harkar aikin hajji...
11/06/2025

Hotuna: Isowar Shugaban Jibwis Nigeria Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau Wajen taron masu ruwa da tsaki a harkar aikin hajji ta Najeriya da ya gudana a birnin Makkah.

Jibwis Nigeria

MALAMI RABBANI; Allah Sarki Malam! Matukar kana gaban shi kullum sai ka Kara samun sabon ilimi, malam sai ya kawo ma nes...
05/06/2025

MALAMI RABBANI; Allah Sarki Malam! Matukar kana gaban shi kullum sai ka Kara samun sabon ilimi, malam sai ya kawo ma nesa ta zo kusa, ai ma karatu ka gane, a baka aya, a Baka hadisai da maruwaitan su, a zubar da baragurbin a baka sahihan, Tabbas Prof. a kadamin da ake ciki Duniya ta na da bukatar irin ku, Allah ya tsawaita mana Rayuwarka, ya Kara maka lafiya, ya yi maka karshe me kyau, BABAN MU, MALAMIN MU.

Tijjani Hassan Gwale
(Atare araba)

Yadda mahajjata s**a yi Sallar Azahar da La'asar a hade a Masallacin Namirah bayan kammala HudubahInside the Haramain
05/06/2025

Yadda mahajjata s**a yi Sallar Azahar da La'asar a hade a Masallacin Namirah bayan kammala Hudubah

Inside the Haramain

03/06/2025

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun.
Allah Ya yiwa mahaifin Dr. Jabir Sani Maihula rasuwa. Janaza 4:30 pm In sha Allah a Runjin Sambo
Allah Ya gafarta masa

Kan hanyar raka Malamina zuwa TARO KARO NA UKUKUNGIYAR MALAMAN AFRIKA A DAKKAR SENEGAL.ALLAH YA DAWO DA MU LAFIYADr Ibra...
24/04/2025

Kan hanyar raka Malamina zuwa
TARO KARO NA UKU
KUNGIYAR MALAMAN AFRIKA A DAKKAR SENEGAL.

ALLAH YA DAWO DA MU LAFIYA
Dr Ibrahim Disina

20/03/2025

Wanda Ya Yi Sakaci A Farkon Ramadan Wajen Ibada, To Ya Dage Da Ibada A Karshen. Wanda Ya Dage A Farkon, To Ya Ƙara Dagewa A Ƙarshen. Gwamma Ace A Farkon Ne Ka Yi Sakaci, A Ƙarshen Ka Dage, Sama Da Ace A Farkon Ne Ka Dage A Ƙarshen Ka Yi Sakaci. Saboda Ƙarshen Yi Fi Falala Sama Da Farkon. Malamai Sun Ce: Da Za A Haɗe Goman Farko Da Ta Tsakiya Waje Ɗaya, Ba Za Su Kai Goman Ƙarshe Falala Ba. ~ Sheikh Isa Sadi

01/12/2022

JAN HANKALI TSAKANIN YAN DARIQA DA IZALA.

01/12/2022

Kiyaye Dukiyar Al'umma - Prof. Mansur Isa Yelwa.

01/12/2022

Karatun Mukhtasaru Siratin Nabiy (87)

Tarihin Sayyidina Aliyu (R) 1
Mدرس مختصر سيرة النبي وسيرة أصحابه العشرة للمقدسي (٨٧)

#علي بن أبي طالب رضي الله عنه (١)

24/11/2022

"Idan Allah ya tayar da alkiyama za a shekara 40 Allah bai kula kowa ba"

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭😭😭

Dr Abdallah Umar Usman Gadon Kaya

22/11/2022

Address

Kano
BROADCASTING&MEDIAPRODUCTION

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ILIMI Tafarkin TSIRA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to ILIMI Tafarkin TSIRA:

Share