20/01/2026
Magana ake ta dan damfara dan 419, da ya dade yake cutar Al-umma da gwamnati.
Alhamdulillah, alhakin Sheikh Lawan Triumph, ya fara k**a shehunai, domin shekara da shekaru yana damfara ba'a k**ashi ba, sanda ya tabo waliyyan Allah, sai kashi an tube masa wando a kasuwa.
Gwamnatin kano, ta ayyana shi, a matsayin barawo, dan damfara wato 419, wanda a halin yanzu, an gurbanar dashi gaban kotu, domin fuskantar hukunci...
Wannan mutumin shine ya hada kansa da Masuss**a, domin bashi kariya yaci gaba da z@gin hadisan Annabi (saw), har ya tattara magoya bayan sa, zuwa coci domin samun hadin kai aci gaba da bawa Masuss**a.
Kuma shine shugaban darikar kadiriyya tasu, Abduljabbar, kuma kullum babban burin sa yaga an wulakanta Ahlussunnah, sai gashi ya wulakanta.
Alhamdulillah, da ni'imar Sunnah. π