Malama Zainab Ja’afar Mahmud

Malama Zainab Ja’afar Mahmud Shafi na musamman domin yaɗa karatuttukan da Malama Zainab Ja'afar Mahmud ke gabatarwa.
(4)

12/09/2026
12/09/2026

Maza, ku ji tsoron Allah game da iyalanku

12/09/2026

Allah Ya Ɗaukaka Masu Ilimi |Malama Zainab Ja'afar Mahmud

11/09/2026

Rayuwar Aure yar hakuri ce|Malama Zainab Ja'afar Mahmud

10/09/2026

Kin yi aure, amma gatarki bai ƙare ba.

Musulunci ya ɗora wa mijinki alhakin kula da ke da biyan bukatun rayuwarki.

Ke Ƴar Gata ce, har a gidan aure.

Ki kalli abin da Shari’a ta tanada miki, ba abin da kika samu daga mutum ba.

🎙️ ƳAR GATA
Tare da Malama Zainab Ja’afar Mahmud

🗓️ Litinin & Alhamis

10/09/2026

Ki nemi ilimi, domin ilimi shi ne zai gyara tunaninki,Malama Zainab Ja'afar Mahmud

09/09/2026

Mijina ne yake naimana idan ina uzirin wata Nafadawa iyaye sunce nayi hakuri|Malama Zainab Ja'afar Mahmud

08/09/2026

Shin mace za ta iya yi wa mijinta wanka idan ya rasu? |Malama Zainab Ja'afar Mahmud

08/09/2026

Gidan da ake samun kwanciyar hankali

07/09/2026

MIYE HUKUNCIN “KAUYAWA DAY”ALOKACIN BIKIN ? Malama Zainab Ja’afar Mahmud

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malama Zainab Ja’afar Mahmud posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share