Al-Baladuddayyib Islamic Records

Al-Baladuddayyib Islamic Records wannan shafi ne na yada karatuttukan wasu daga cikin malamai.

07/07/2026

Ka nemi Allah ya sanka tun kana da dama.

20/06/2026

Hudubar jumaa mai taken Hanyoyin Samun Albarka.
Mal. Abdulmudallib Musa.
Daga masallacin Umar bn Abdul'aziz katsinawa

08/06/2026

Dalilan Yaduwar Daba a kano 02

06/06/2026

Daga cikin abubuwan da suke haddasa Daba

29/05/2026

Khudbar Juma'a mai taken Bayan Babbar sallah sai me? Tare da Mal. Sulaiman Dahir (Abu Sameeha).
Daga masallacin Umar bn Abdul'aziz katsinawa.

22/05/2026

Khudbar Juma'a mai taken goman farkon zulhajj, tare da Mal. Sulaiman Dahir.
Daga masallacin Umar bn Abdul'aziz katsinawa.

Address

Bachirawa Kano
Kano
70012

Telephone

+2348038244713

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Baladuddayyib Islamic Records posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Al-Baladuddayyib Islamic Records:

Share