Tafarkin Tsira TV

Tafarkin Tsira TV DOMIN SANIN HAKIKANIN INGANTACCIYAR AƘIDA DA FIƘHU NA MAZHABIN AHLIL BATI ( A.S.)

15/08/2026

NA ZO SIYAN JAGORAN SHI'A SAI YA SIYENI ...

Haduwar wakilin Birtaniya da Ayatullahi Sayyid Abul Hasan Al-Asfahaniy (R)

https://t.me/tafarkintsiratv

10/08/2026

05/08/2026

TABBAS AKWAI SAHABBAN DA SUKAYI AUREN MUTU'A
- MARIGAYI SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI

BABBAR MAGANA .Bayan binciken da na gudanar na kai ga fahimtar cewa maganar Sayyidina Ibn Abbas gaskiya ce, kuma mut'ah ...
28/07/2026

BABBAR MAGANA .

Bayan binciken da na gudanar na kai ga fahimtar cewa maganar Sayyidina Ibn Abbas gaskiya ce, kuma mut'ah hanya ce ta shari'a da aka halatta domin rage yawaitar zina da kare mutane daga faɗawa cikinta.
A ganina, auren mut'ah halal ne kuma abin da shari'a ta yarda da shi.

*SHAREEF ABDUL-BASIT SHARIF IBRAHIM
28/07/2026

25/07/2026

ƘALU BALE ZUWA GA FARFESA SANI R/LEMO

Fita ta farko (01)

🎙️Al-Abdul Faneey Al-kanaweey

Shi'anci ya tattaro Aqida,Fiqh, Akhlaq, Adāb, Jagoranci,Siyasa,Gwagwarmaya da zalunci,da kuma tabbatar da adalci da huku...
24/07/2026

Shi'anci ya tattaro Aqida,Fiqh, Akhlaq, Adāb, Jagoranci,Siyasa,Gwagwarmaya da zalunci,da kuma tabbatar da adalci da hukuma, haka Annabi da Ahlulbayt s**a bar mana shi a cike cif.
-Sheikh Yaseer Yaƙubu Yahaya Katsina

Address

Aminu Kano Street
Kano

Telephone

+2348165329925

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafarkin Tsira TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share