Peace Ambassador Abban meenal

Peace Ambassador Abban meenal Alkasim Abubakar Khalid is name of mine I'm a Muslim and indigent of kano state a citizen of Nigeria

26/05/2026

Daga lokacin da kasan ciwon kanka to daga lokacin ne ina mai tabbatar maka za a dawo cewa ai baka da mutunci da ƙima koma a ce baka da wani amfani wanda a lokacin da baka son ciwo kanka ba, tayu ba mai mutunci k**ar a lokaci, muna rayuwa muna kara daukar darasi, ka saki kowa ka k**a Allah da manzon sa✊


Alkasim Abubakar Khalid

24/05/2026

Daga lokacin da k**allaki abun duniya kake mutum a idon wasu mutanen, lokacin da kuwa baka da shi kai ba mutum bane a wajen su, wanda s**a daukeka mutum lokaci rashi sune abun so da kauna na har a bada, ba mutanen da sai da abun duniya ya samu ba tukun suke nune kai mutum ne, wallahi kada ka saki jiki dasu✊


Alkasim Abubakar Khalid

24/05/2026

Idan mutum ya wayi gari yana cikin janaba (misali saboda jima’i ko mafarki) sannan ya yi niyyar azumi, azuminsa yana nan lafiya matuƙar ya yi azumin tun daga alfijir. Yin wankan janaba da safe bayan an fara azumi ba ya karya azumi.
Dalili kuwa, an rawaito cewa Annabi Muhammad yana wayin gari cikin janaba sannan ya yi wanka ya ci gaba da azuminsa.
Amma akwai muhimmiyar magana:
Ya wajaba mutum ya yi gaggawar yin wanka domin ya samu yin sallah a kan lokaci.
Haramun ne a jinkirta sallah har lokacinta ya fita saboda janaba.
Saboda haka:
Azuminsa ya inganta.
Amma idan ya bari sallar asuba ta wuce ba tare da uzuri ba, ya yi kuskure kuma sai ya tuba ga Allah.

Alkasim Abubakar Khalid

31/08/2025

Indai lamarin gobe ne to a barwa Allah domin wanda kake ganin ba kowa bane ba shi a yau, wallahi akwai lokacin da mai juya Al'amura zai iya yin ikon shi akansa a gobe wanda zaka sha mamaki, ka mutunta kowa da kake tare dashi✊

Peace Ambassador Abban meenal

30/08/2025

Lamarin gobe abarwa Allah👳‍♂️

30/08/2025

"Idan aiki mai wahala ya na biya,
ku nuna mini attajirin Jaki".

30/08/2025

"Rayuwa da'ira ce ta farin ciki, baƙin ciki, lokutan wahala da lokutan jin daɗi.

Idan cikin wahala, ka yi imani cewa lokutan jin daɗi suna tafe."

30/08/2025

A kalle ka ma aga baka k**a da mabuƙaci shima arziƙi ne. Allah arzikin da kai mana na rufun Asiri ko ba dukiya mun gode Alhamdullah

Peace Ambassador Abban meenal

25/08/2025

A duk lokacin da rayuwa ta bani dalili guda ɗaya daya k**ata na sare akan cikar burina; ni kuma daga lokaci ina bata dalilai goma da yak**ata naci gaba da fafatukar rufawa kaina asiri.✊

Peace Ambassador Abban meenal

23/08/2025

Da sannu zamu sakanyawa wanyanda su kayi mana rana a rayuwa ɗaya bayan ɗaya indai ka tabamin rana ina sane da kai wllh, Allah ka ara mana rana da lafiya tare da cikakkiyar dama a hannu domin sakanya Alkhairi da Alkhairi✊

Peace Ambassador Abban meenal

23/08/2025

Duk wanda ka hadu da shi akwai rawar da zai iya takawa a rayuwarka. Wani zai taimake ka, wani ya nemi taimakonka, wani ya so ka, wani ka so shi, wani ya amfane ka,wani kuma kai ka amfane shi. Ita rayuwa cudeni in cudeka ce ✊

Peace Ambassador Abban meenal

Address

Kano

Opening Hours

Monday 07:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349027128982

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Peace Ambassador Abban meenal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Peace Ambassador Abban meenal:

Share