Alhaqq Media Network

Alhaqq Media Network Your trusted source for latest news, global developments & deep analysis today!!

🚨TOFA: DAGA KARE KIRISTOCI AMURKA TA KOMA KAN MAN NIGERIA | Trump Ya Sanar Da Gama Yaki A IranKarin bayani👉https://youtu...
28/08/2026

🚨TOFA: DAGA KARE KIRISTOCI AMURKA TA KOMA KAN MAN NIGERIA | Trump Ya Sanar Da Gama Yaki A Iran

Karin bayani👉https://youtu.be/1dn78crMe_A

Gwamnatin Tarayya da jihohi sun fara shirin rage kudin sufuri a faɗin Najeriya kafin ranar 1 ga watan Okutoba ta hanyar ...
28/08/2026

Gwamnatin Tarayya da jihohi sun fara shirin rage kudin sufuri a faɗin Najeriya kafin ranar 1 ga watan Okutoba ta hanyar amfani da motocin iskar gas (CNG) da na lantarki.Yaya kuke kallon wannan mataki?

karin bayani👉https://shorturl.at/T9EbA

28/08/2026

Yadda Hezbollah Ta Mamaye Yankin Tsaron dake tsakanin Lebanon da israila Da Jirage Marasa Matuka

Atiku Abubakar ya aike da sako mai zafi zuwa fadar shugaban ƙasa! Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ƙalubalanci gwamna...
28/08/2026

Atiku Abubakar ya aike da sako mai zafi zuwa fadar shugaban ƙasa! Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta gurfanar da shi a kotu idan har tana da shaidar cewa ya saci kuɗaɗen wutar lantarki. Shin me ke tsakanin Atiku da gwamnati a kan batun dalar Amurka biliyan 16?

karin bayani 👉https://shorturl.at/py21O

🚨SA'O'I 72 MASU ZUFI: İran Ta Sanar Da Sabon Tsarin Yakin Da Zai Tada Hankalin AmurkaKarin bayani👉https://youtu.be/cyuLQ...
28/08/2026

🚨SA'O'I 72 MASU ZUFI: İran Ta Sanar Da Sabon Tsarin Yakin Da Zai Tada Hankalin Amurka

Karin bayani👉https://youtu.be/cyuLQDDJ0Eg

Shin Shugaba Donald Trump ya tafka kuskure wajen yin watsi da gargadin jami'an tsaron Amurka kafin kai farmaki kan Iran?...
28/08/2026

Shin Shugaba Donald Trump ya tafka kuskure wajen yin watsi da gargadin jami'an tsaron Amurka kafin kai farmaki kan Iran?

karin bayani 👉https://shorturl.at/eKfwu

Faransa ta fito da sabon shiri kan tallafin da take ba wa kasashe 7 na nahiyar Afrika, ciki har da Kwango, Kenya, da Tan...
28/08/2026

Faransa ta fito da sabon shiri kan tallafin da take ba wa kasashe 7 na nahiyar Afrika, ciki har da Kwango, Kenya, da Tanzaniya.

karin bayani 👉https://shorturl.at/Uacuz

A tsakiyar shirin fuskantar babban zaben 2027, ka taba mamakin irin adadin kudaden da dan takara ke kashewa kafin ya zam...
28/08/2026

A tsakiyar shirin fuskantar babban zaben 2027, ka taba mamakin irin adadin kudaden da dan takara ke kashewa kafin ya zama shugaban kasar Najeriya?

karn bayani👉https://shorturl.at/EyOHe

28/08/2026

Mutane Sama Da 750 Sun Ɓata A Nepal… Yayin Da Aka Harbi Jirgin Mai A Hormuz

27/08/2026

IRAN TA SA TUKUICIN $10M DON ka DAN DONALD TRUMP!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaqq Media Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Alhaqq Media Network:

Shortcuts

Share