Alhaji Jatau Islamic Centre

Alhaji Jatau Islamic Centre Charity organisation

16/05/2026
Salam alaykum @Alhamdulillah, da yaddar Allah, zaayi bikin saukar karatun ɗalibanmu ta farko. Muna gayyatar kowa da kowa...
04/04/2026

Salam alaykum @

Alhamdulillah, da yaddar Allah, zaayi bikin saukar karatun ɗalibanmu ta farko. Muna gayyatar kowa da kowa, da fatan Allah Ya kaimu lafiya.

Ameen

Muna godia
27/03/2026

Muna godia

Eid Mubarak
20/03/2026

Eid Mubarak

Muna gayyatar ku zuwa neman lada ta hanyar samar da Al Kur'ani mai girma ga dalibai.Allah Ya sa ladan a mizaniAmeen
11/03/2026

Muna gayyatar ku zuwa neman lada ta hanyar samar da Al Kur'ani mai girma ga dalibai.

Allah Ya sa ladan a mizani
Ameen

ALH JATAU ISLAMIC CENTREAJIC da haɗin gwiwar ƙungiyar jamian kula da marasa lafiya ta Kunya na gayyatar al'umma zuwa tar...
12/02/2026

ALH JATAU ISLAMIC CENTRE

AJIC da haɗin gwiwar ƙungiyar jamian kula da marasa lafiya ta Kunya na gayyatar al'umma zuwa taron duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta wanda za'a yi kamar haka:

1. RANA: Asabar, 14 February 2026
2. LOKACI: daga 9:00 na safe
3. WURI: Harabar AJIC, Makadi, Kunya

Allah Ya ƙara mana lafiya, ya kuma bamu ikon zuwa, ameen.

AJIC2026

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji Jatau Islamic Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share