Rasulul A'azam Foundation-RAAF

Rasulul A'azam Foundation-RAAF RAAF is the largest registered Shi’a organization in Nigeria.

Majlisin Arba'in na Imam Hussaini (a.s) da wafatin Manzon Allah (sawa) wanda ya gudana a Hussainiyyar Rasulul A'azam (sa...
09/08/2026

Majlisin Arba'in na Imam Hussaini (a.s) da wafatin Manzon Allah (sawa) wanda ya gudana a Hussainiyyar Rasulul A'azam (sawa) dake Danbare Kano.

MAJLISIN YAUMUL ARBA'IN Zaman makoki, Yaumul Araba'in na Imam Husain (A), a yau 20 ga watan Safar. Tare da Sheikh Auwal ...
05/08/2026

MAJLISIN YAUMUL ARBA'IN

Zaman makoki, Yaumul Araba'in na Imam Husain (A), a yau 20 ga watan Safar. Tare da Sheikh Auwal Abdu (Marafa). Daga Husainiyyar Rasulul A'azam (S), Saminaka.

Ƙarƙashin jagorancin Hujjatul Islami Wal Muslimina, Shaikh Muhammad Nur (H).

'in



— RA'AF Saminaka
20/02/1448 = 04/08/2026

RASULUL A'AZAM (S) DAWANAU KANO...ZAMAN ARBA'IN NA IMAMU HUSAIN AS...04-08-2026
05/08/2026

RASULUL A'AZAM (S) DAWANAU KANO...
ZAMAN ARBA'IN NA IMAMU HUSAIN AS...
04-08-2026

Sheikh Sheikh Muhammad Nur Dass ya Ziyarci masallacin jamkaran dake Qom IranA cikin jerin ziyarori masu albarka da Shuga...
28/07/2026

Sheikh Sheikh Muhammad Nur Dass ya Ziyarci masallacin jamkaran dake Qom Iran

A cikin jerin ziyarori masu albarka da Shugaban Mu'assasar Rasulul A'azam (RAAF), Hujjatul Islam Sheikh Muhammad Nur Dass (H), yake gudanarwa a Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Alhamdulillah
Shehin malamin yaje Masallaci mai tsarki na Jamkaran da ke birnin Qum mai daraja, wuri da ya shahara a zukatan miliyoyin mabiya Ahlul Baiti (AS) a matsayin waje na ibada, addu'a da kuma sabunta alkawari ga Imam Mahdi (AF).

Ziyarar ta kasance Dede lokacin sallar magribain Inda aka gabatar da ibada da Addu oi na musamman.

Allah karawa su malam lafia da nisan kwana alfarmar manzo da iyalan gidansa tsarkaka.

Rasulul A'azam Foundation Of Nigeria❤️
26/07/2026

Rasulul A'azam Foundation Of Nigeria❤️

Ziyarar  muhammad Nur Dass Zuwa Ga Ayatollah Sheikh Asad Qaseer Dakuma Haduwarsu da sayyid Tijjani samawiShugaban Mu’ass...
26/07/2026

Ziyarar muhammad Nur Dass Zuwa Ga Ayatollah Sheikh Asad Qaseer Dakuma Haduwarsu da sayyid Tijjani samawi

Shugaban Mu’assasar Rasulul A’azam (RAAF), Hujjatul Islam Sheikh Muhammad Nur Dass (H), ya kai ziyarar girmamawa zuwa ofishin Ayatollah Sheikh Asad Qaseer (H), inda ziyarar ta kasance ta girmamawa dakuma zumunci dakuma yiwa su sheikh Ta aziyya na shahadar jagora (R)

A yayin wannan ziyara, Sheikh Muhammad Nur Dass (H) ya kuma hadu da Sayyid Tijjani Samawi, inda aka gudanar da wata tattaunawa mai zurfi ta ilimi wadda ta kunshi hikima da fa’idoji masu yawa.

Allah ya karawa malaman namu lafia da nisan kwana.

Shi'anci Zallah....❤️
23/07/2026

Shi'anci Zallah....❤️

Daga cikin ziyarorin sheikh Muhammad Nur Dass A kasar IranWani bangare na ziyarar Shugaban mu'assasar Rasulul A'azam (RA...
20/07/2026

Daga cikin ziyarorin sheikh Muhammad Nur Dass A kasar Iran

Wani bangare na ziyarar Shugaban mu'assasar Rasulul A'azam (RAAF) Hujjatul Islam Sheikh Muhammad Nur Dass (H) a Majma'ul Aalami Li-Ahlulbait (a s) a Tehran babban birnin jumhuriyar musulunci ta Iran.

19/07/2026

Koyo Da Koyarwa Sune Manyan Manifofin (RAAF) Kuma Hakan Baya Samuwa Saida Mahalli
Shi Yasa Take Samar Da Makarantu Da Masallatai.

أين الصالح بعد الصالح..؟😭😭😭
19/07/2026

أين الصالح بعد الصالح..؟😭😭😭

Address

Danbare Layout, Opp Bayero University New Site, Gwarzo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rasulul A'azam Foundation-RAAF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Rasulul A'azam Foundation-RAAF:

Shortcuts

Share