Sunnah Media Kano

Sunnah Media Kano Domin yad'a Da'awar musulunci, bisa fahimtar magabata na kwarai.
(1)

13/10/2025
Available
21/07/2025

Available

15/10/2023

Tallafin Man Petir. Part (1)"Sheikh Albani Zaria"Kunga wannan tallafin man petir da qasar nan s**a Janye Hannun su akai,...
26/07/2023

Tallafin Man Petir. Part (1)

"Sheikh Albani Zaria"

Kunga wannan tallafin man petir da qasar nan s**a Janye Hannun su akai, wallahi ba za'a taba samun wata musibar tsada irin ta a Nigeria ba, ba'a taba samu ba.

Wallahi sai mutanen qasar nan sun raina kan su, Shiyasa ina Yan Boko, ina activists? Where're the activists? Where're the Agencies of Change? Where're the agencies of Revolutions? This is your Time, wannan shine lokacin da ake bukatar duk wani Dan boko ya tashi a shirya yadda za ayi a gyara wannan mugun zaluncin.

Idan ba haka ba daga wannan lokacin duk wani Wanda yake tinanin nan gaba zai iya yin wani Abu wallahi an karya shi, don in aka karya tattalin arziki toh gaba daya an gama karya kowa.

Wannan Shine bahaushe yake kira farcen SUSA.

Ku kasance Tare damu domin samun Part 2 zuwa Part 7.

Shawara Ga Iyayen Young Sheikh  Zaria Game Da Wa'azin Da Yake Yi._______________________________Daga Comr Abba Sani Pant...
11/04/2023

Shawara Ga Iyayen Young Sheikh Zaria Game Da Wa'azin Da Yake Yi.
_______________________________
Daga Comr Abba Sani Pantami

Ilmi da yarinta ba laifi bane, amma wa'azi sai an girma domin ko da ilmi sai da nutsuwa, duk wani al'amari indai Yara ne za su yi shi to tabbas sai kaga kwan-gaba kwan-baya a cikin shi sai an samu matsala.

Musulunci bai hana Yara yin karatu ba, amma su karantar gaggawan me suke yi? Ko Annabawa da s**a fi kowa hankali da tunani sai sun cika shekaru 40 sannan Ubangiji yake umurtarsu da su fara wa'azi.

Shiyasa za kuga akwai yarinta a cikin zancenshi sosai, Yaro karami sai ka ga ya zagi wancan ya soki wancan a wurin wa'azi, ya kamata ku sani kujerar wa'azi ko da girma da hankali ya ake karewa da ka fara wa'azi anja maka Aya guda zuwa biyu an fara maka Kabbara sai ka hau tsuma in baka yi sa'a ba sai ka saki T**i ka shiga Daji ka yita Katobara a wurin wa'azin.

Kadan daga cikin jawabi na jan hankalin da Sheikh Abubakar Lawan Triumph yayi ga iyayen Young Sheikh Zaria akan wa'azin da Yaron yake yi.

Hakika wannan shawarine mai kyau da aka bawa iyayen Young Sheikh, idan har za'a yi duba da Maslaha ta addini, wannan shawarin babu batun yiwa yaron hassada ko bakin ciki a cikin shi.

Allah yasa iyayen Young Sheikh su dauki wannan shawarin kuma suyi aiki dashi don gujewa wasu kura-kurai da ka iya faruwa a nan gaba.

Address

Kano

Telephone

+2348169606178

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Media Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sunnah Media Kano:

Share